24/10/2021
burina ubangiji allah yahada kowa da wanda yake sonsa tsakani da allah ya allah karka hadamu da wadan da basa son mu kaso maison ka koma ayakaganshi katalaka ko mai kudi ko mai hankali ko mara hankali muddin yana sonka kada kaso wanda baya sonka ko ma waye ko da kuwa xaimallakama duniya da abin da kecikinta pls fallow me haidar aliyu brj