I love Prophet Muhammad s a w

I love Prophet Muhammad s a w Zallar masoyan annabi ne kawai suke shiga wannan page ✅ 🕋 🕌 📿 🤲 mai al_barka mungode allah yabarmu da annabi muhammadu s.a.w

Yau sonake Acika comment ☺️Da sunan yar Manzon Allahﷺ 💔.Ya (zahra)🌹
20/09/2026

Yau sonake
Acika comment
☺️Da sunan yar Manzon Allahﷺ
💔.Ya (zahra)🌹

20/09/2026

Yanzu zakaji zuciya marar qazanta ta amsa
MUHAMMADU RASULULLAH ﷺ

RANAR DA KOMAI ZAI ƘARE 😢Wata rana za ka yi sallama da duniya ba tare da ka shirya ba.Wayarka za ta kasance a hannun wan...
19/09/2026

RANAR DA KOMAI ZAI ƘARE 😢

Wata rana za ka yi sallama da duniya ba tare da ka shirya ba.

Wayarka za ta kasance a hannun wani.
Kuɗinka wani zai riƙe.
Gidanka wani zai zauna a ciki.
Abokanka kuma za su ci gaba da rayuwarsu.

Amma kai… za ka kasance kai kaɗai a cikin kabari. 😢

A lokacin ba za ka iya ƙara sallah ba, ba za ka iya ƙara sadaka ba, ba za ka iya cewa “zan yi gobe” ba.

Saboda haka, tun kana da rai, ka koma ga Allah.

Kada ka bari zunubi ya zama abin da zai tafi tare da kai. Ka tuba, ka yi sallah, ka yawaita alheri.

Allah Ya sa mu shirya kafin lokacinmu ya zo, Ya gafarta mana, Ya sa ƙarshenmu ya zama alheri. Amin. 🤲

19/09/2026

Dan Aminatu sarki Waninka
bawa taka A lafiya shugaba MUHAMMADU RASULULLAHI ﷺ

na tsaya ga ANNABI MUHAMMADU ﷺ
18/09/2026

na tsaya ga ANNABI MUHAMMADU ﷺ

18/09/2026

farkon post

Muhammadu RASULULLAHI ﷺ

17/09/2026

son ANNABI 🤍 ﷺ 🤍 shine babban arzikin rayuwar mu

17/09/2026

Ya Rasulallah ﷺba mu samu ni’imar haɗuwa da kai ba idanunmu ba su taɓasamun damar ganin ka ba
zukatanmu suna cike
da ƙaunarka ﷺ

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when I love Prophet Muhammad s a w posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category