NO BAYE NO LIFE

NO BAYE NO LIFE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from NO BAYE NO LIFE, Real Estate, DAMBATTA LOCAL GOVERNMENT, Dambatta.

16/01/2025

Ooo shehu mun gode

25/12/2024

INNALILLAHI WAINNALAIHI RAJI'UN.😭
SUN SAMU HATSARIN MOTA A ƘARAMAR HUKUMAR INGAWA CIKIN ƘAUYEN KANDAWA.

Yanzu haka Gawar Yarinyar tana nan Babban Asibitin ƙaramar hukumar Ingawa, Muna neman makusantanta domin miƙa ta garesu don yimata sutura.

Mun samu bayanin cewa:

Yar ƙaramar hukumar Mai adua ce.
cikin ƙauyen Domai.
Sunanta Suwaiba Ɗiyar mai garin Domai ce Malam Sa'idu Wanzami.

Wanda yaga wannan rubutu ya yi ƙoƙarin yaɗawa don makusantanta su gani.

Yanzu haka akwai wadda take tare da wannan gawar anan asibiti na ƙaramar hukumar Ingawa.
Saidai bata da hanyar da zata iya isar da wannan bayanin dalilin rashin waya.

Domin ƙarin bayani kuna iya nemanmU ta Wannan Hanyar
08149959301.
Allah ya jiƙan ta ya gafarta mata.

Allah ya bada ikon hallatta
25/12/2024

Allah ya bada ikon hallatta

MDA BAYE  NIASS
25/12/2024

MDA BAYE NIASS

25/12/2024

Ayya shehu🙌

Wnn gky ya maulana✔
24/12/2024

Wnn gky ya maulana✔

allah ya kara lapiya ya maulana🙌
24/12/2024

allah ya kara lapiya ya maulana🙌

Allah ya  jikanki ya maulaty😭😭😭
23/12/2024

Allah ya jikanki ya maulaty😭😭😭

Abi baye✔✔✔✔✔✔
22/12/2024

Abi baye✔✔✔✔✔✔

21/12/2024

AYYA SHEHU 🌹

ONE LOVE🌷

21/12/2024

Address

DAMBATTA LOCAL GOVERNMENT
Dambatta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NO BAYE NO LIFE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category