11/02/2026
🗣️ Sergio Ramos: "El Clasico? Kun riga kun san ni Real Madrid ce a Raina har sai na MUTU. Ina fatan Madrid ta yi nasara, kuma dan uwana Kyky {MBappé} ya gabatar da wasan kwaikwayon sa." 🤍👑
El Chiringuito TV
Fagen Madrid