Sarkin Kara Kano A.p.c Forum

Sarkin Kara Kano A.p.c Forum Hon.Sarkin Kara

Munyi Allah wadai da maganar da abba yafada na cewar uban kuturu yayi kadan ya hanasu yin hawa, kuma irin maganganun abb...
28/03/2025

Munyi Allah wadai da maganar da abba yafada na cewar uban kuturu yayi kadan ya hanasu yin hawa, kuma irin maganganun abba da yakeyi su kadai sun isa su tabbatar maka da cewa abba baicika shugaba ba
Domin ba wannan ne karo na farko da yafara yin magana irin ta marasa tunani ba.
Cewar Hon.Khalifa Walbo(Sarkin Kara)

28/03/2025

Kai tsaye daga masallacin juma'a🕌 Jarumi kuma gwarzon matasa a tafiyar A.P.C Hon.Khalifa Walbo(Sarkin Kara) yanayiwa daukakin al'ummar wannan gida mai albarka barkada wannan rana ta juma'a dftn kowa yayi juma'a lpy Allah ka sadamu da alkhairan dake cikin wannan rana, Allah kuma yakarbi ibadun mu baki daya🤲Allah wannan bawa naka kuma mai tausayin talakawa mai son taimakon na kasa, Allah ubangiji ka cigaba da bashi dama yayita taimakon matasa babu gajiyawa🤲

Ina kira ga gwamnatin tarayya da kuma hukumar tsaro ta kasa da suyi duba na tsanaki akan hawan sallah da ake shirin guda...
22/03/2025

Ina kira ga gwamnatin tarayya da kuma hukumar tsaro ta kasa da suyi duba na tsanaki akan hawan sallah da ake shirin gudanarwa a jihar kano
Domin idan har bangarorin 2 zasu gudanar da hawa to tabbas babu abinda hawan zai haifar sai tashin hankali ma'ana rigime rigime da kuma salwantar da rayukan al'umma, da haka muke rokon gwamnatin tarayya da ta dakatar da wannan hawa har sai ansamu dai dai to na wannan sarauta
Cewar Hon.Khalifa Walbo(Sarkin Kara)

Muma mika sakon barkada azumi zuwa ga jarumi kuma gwarzon matasa a tafiyar jam'iyyar A.p.c Hon.Khalifa Walbo(Sarkin Kara...
21/03/2025

Muma mika sakon barkada azumi zuwa ga jarumi kuma gwarzon matasa a tafiyar jam'iyyar A.p.c Hon.Khalifa Walbo(Sarkin Kara)kacika gwarzo✊
Kuma muna mika sakon godiya bisa irin yadda kake hada kan y'an jam'iyya da kuma taimakon y'an jam'iyya musamman a wannan wata mai albarka na Ramadan
Allah yabiya maka dukkan bukatun ka yakawo babbar kujera
Sponsored by Sarkin kara media forum✔️

Address

Dorayi Gwale Local Government
Eket
1333

Telephone

+2348164561694

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin Kara Kano A.p.c Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sarkin Kara Kano A.p.c Forum:

Shortcuts

Share

Category