Al-imamu Nafi'i Islamic Foundation

Al-imamu Nafi'i Islamic Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-imamu Nafi'i Islamic Foundation, Real Estate, Behind Doma jumaat Masjid, Jekadafari Quarters Gombe, Gombe.

🕌 Al-Imam Nafi’i Islamic Foundation (INIF), founded in 1985 by Sheikh Muhammad Bello Doma, is a hub of Islamic education in Gombe, Nigeria, dedicated to tarbiyyah, academic excellence, and Qur’anic memorization for future Muslim leaders.

Admission Now Open!!!
03/08/2026

Admission Now Open!!!

16/04/2026
JazĂŁkumullahu kairan ya shaik! Professor Isa Ali Pantami
14/04/2026

JazĂŁkumullahu kairan ya shaik! Professor Isa Ali Pantami

📖✨ Special Invitation: Qur’an Memorization & Islamic Lecture Programme ✨📖Al-Imam Nafi’i Islamic Foundation is honoured t...
12/04/2026

📖✨ Special Invitation: Qur’an Memorization & Islamic Lecture Programme ✨📖

Al-Imam Nafi’i Islamic Foundation is honoured to host a distinguished guest scholar, Professor Isa Ali Pantami who will grace this programme with valuable insights and inspiration in Qur’an memorisation and Islamic studies. This is a rare opportunity to learn directly from an esteemed guest and deepen our connection with the Qur’an.

đź—“ Date:12 April 2026
⏰ Time: 10:00 AM
📍 Venue: Makarantar Masallacin Juma’ah na Hakimin Doma, Jekadafari, Gombe

We warmly invite students, parents, and the entire community to attend and benefit from this special session.

📌 Don’t miss this impactful gathering. Come and be inspired.

May Allah make it a source of knowledge and barakah for all. 🤲

Assalamu Alaikum Warahmatullahi wabarakatuhu.                  GAYYATA! GAYYATA!!  GAYYATA!!!Hukumar makarantan Al-Imamu...
07/04/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullahi wabarakatuhu.

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

Hukumar makarantan Al-Imamu Nafi'i School For Qur'anic Memorization And Islamic Studies ( Makarantar Bello Doma) tana farin cikin gayyatan al umma zuwa wajen saukan karatu na haddan Al-Qur'ani mai girma karo na 18 wanda aka za'ayi kamar haka in Shaa Allah:

Kwanan Wata: Lahadi 12 April,2026.
Lokaci:10:00am.
Wuri: Harabar Makarantan, Masallacin Juma'ah na Kofar Hakimin Doma Jekadafari Gombe,Gombe State.

Allah ya bada ikon zuwa
Mun gode

The Benefits of Fasting to the Human Health System.
11/03/2026

The Benefits of Fasting to the Human Health System.

Assalamualaikum wa rahmatullah!
07/03/2026

Assalamualaikum wa rahmatullah!

KU KYAUTATA FAĆŠIN ALKHAIRI AKAN MAGABATAN KU!Muna kyautata wa wannan bawan Allah zato (Alhaji Nasiru Idris Abubakar) cew...
16/02/2026

KU KYAUTATA FAĆŠIN ALKHAIRI AKAN MAGABATAN KU!

Muna kyautata wa wannan bawan Allah zato (Alhaji Nasiru Idris Abubakar) cewa lallai mutumin kirki ne. sau ɗaya rana guda mu’amala ta ziyara ta taɓa haɗa mu da shi a JIBWIS, ranan Litinin 30/06/2025, amma ya karɓe mu hannu bibbiyu da girmamawa da kyautatawa.

Ya ba mu abin sha har muka yi guzuri da shi, ya kewaya da mu ajujuwa da ofisoshin makarantar, ya gabatar da mu ga sauran Malamai, sannan mun tattauna abubuwa da dama masu matuƙar muhimmanci.

Yana daga cikin waÉ—anda s**a fara koyarwa a JIBWIS sama da shekaru kusan 33 da s**a wuce wuraren 1992/1993, wannan kaÉ—ai ya isa ya nuna alamar ikhlasi, jajircewa, sadaukarwa, da kuma wadatar zuci tare da neman yardar Allah MaÉ—aukakin Sarki a cikin aikin sa.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki ya gafarta masa da sauran magabatanmu baki ɗaya, ya kuma kyautata namu ƙarshe. Aameen.

Ta'aziyyah ta musamman ga JIBWIS gaba É—aya, iyalansa, makusantansa, da sauran al-ummah.

Allah muna roƙon ka da sunayenka kyawawa da siffofinka ɗaukaka, ka kula da bayansa, ka tsaya a kan lamuran iyalansa gaba ɗaya, fiye da yadda ya ba da rayuwarsa wajen hidimtawa al-ummah da Addini. Aameen.

HĂŁrun M. Tukur

Address

Behind Doma Jumaat Masjid, Jekadafari Quarters Gombe
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-imamu Nafi'i Islamic Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category