07/05/2023
In what counts to be part of my last assignment in office as Governor Matawalle's aide on Markets Development and Management, I paid a supervisory visit to the Broad Band project in Gusau Central Market, a project being executed by the State Government in collaboration with Federal Ministry of Communication and Digital Economy.
The project awarded to Bravura Technologies limited when completed would go along way in enhancing the cashless policy of the Federal Government.
The project would avail micro and small business operators with opportunity to access free internet data to aid their online business transactions.
So far, the project is ready for commissioning.
We applaud the efforts of HE Dr Bello Muh’d Mutawallen Maradun, Minister of Communication and Digital Economy Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, DG ZITDA Zamfara State Yahaya Muhammad Tambura for their collective and individual effort that make the project a reality.
It is our hope that traders would reciprocate this gesture by relocating to the market in order to tap fully the positive benefits of the service.
Fassara
A wani Fanni na gudanar da ayyuka masu k**a da na karshe na kammala aiki na a Matsayin mai baiwa wannan Gwamnati Shawara a hukumar kula da kasuwani, na samu tare da sauran Ma’aikatan wannan hukumar kai ziyarar duba aikin samar da na’urar sadarwar yanar Gizo wato BroadBand da ake kafawa a Babbar Kasuwar Gusau.
Gwamnatin Jihar Zamfara tare da Ma’aikatar Sadarwa da Sarrafa Tatallin Arziki ta Tarayya ke gudanar da wannan aikin.
Ya zuwa yanzu dai wannan aiki da aka damkawa kamfanin Bravura Technologies, ya kai matakin kammaluwa, inda ake sa ran ya saukaka sha’anin cinikayya tare da karfafa tsarin nan na rage rike Ruwan kudi a hannu da Gwamnatin Tarraya ta bullo da shi.
Muna ya awa da kokarin Gwamna Mutawallen Maradun da Minista Proffesor Isa Ali Ibrahim Fantami da kuma Babban Daraktan Hukumar ZITDA ta Jihar Zamfara Yahaya Muhammad Tambura akan tabbatar da wannan aiki.
Fatan mu shine Yan kasuwar mu su dawo a cikin Babbar Kasuwar Gusau su cigaba da gudanar da lamunran kasuwancin su da anfanuwa da wannan na’urar a kyauta.
Hon Special Adviser
Suleiman Usman Zumunchi
Zamfara Market Development and Management Agency