Bushira bala mada

Bushira bala mada Besensible is to become a success man

06/08/2026

BARAYI HAYIN GADA YANZU

DAƊINA DA GOBE SAURIN ZUWA GAME RAI SHEKARU BIYU DANAR GABATA MU MUTANEN ZAMFARAWA DA MAƘWABTANMU IRIN SU YANKIN LOCAL G...
13/03/2026

DAƊINA DA GOBE SAURIN ZUWA GAME RAI

SHEKARU BIYU DANAR GABATA MU MUTANEN ZAMFARAWA DA MAƘWABTANMU IRIN SU YANKIN LOCAL GOVERNMENT NA KATSINA KAMAR SU (ƊANMUSA)(SAFANA)(ƘANƘARA) DASURAN SU IDAN MUNFAƊA MA MUTANE YANDA MATSALOLIN FULANI BANDITS SUKE DA HAƊARIN SU SAI S**E MATSALAR ƘABILAN CI CE KO ACCE 'YAN KWANGILAR YAHUDAWA MUNKAI TA HAƘURIN SANAR DA AL'UMMA YANDA BANDITS SUKE ANATA ZAGIN MU DA HANTARAR MU MUKUMA MUNKA JAJIRCEWA WAJEN SAI KOWA YA FAHIMTA DON AƊAU MATAKI, HMMM AMMA ANKA KASA FAHINTAR MU MUKUMA MUNKA FARAYIN MUNANAN ADDU'A DON ME GANIN MUKA ZALUNTAR TO UBANGIJI ALLAH YA FIDDA HAƘƘIN KOWA AKAN ZALUNCI DA ANAN MAI GASKIYA.

DAGA ƘARSHE AMFAHINCI YANDA MATSALOLIN FULANI BANDITS YANDA TAKE AMMA SABODA SON ZUCIYA DA ƘIN SON GASKIYA YASSA ANKA MAIDA ABUN KABILANCI WALLAHI ANCEMAN KAFIRI BA ADADI AMMA DAGA ƘARSHE DUK WAƊANDA MUNKA ZARGA AKAN WANNAN HIDIMAR TA FULANI BANDITS WALLAHI BALA'INSA YANANAN YANA BIBIYAR SA TA HANYA DABAN-DABAN KAMAR IRIN SU AHMAD GUMI DA ASADUSSUNNAH.

HAR WAYAU HAR GOBE ADDU'A GA MU ITACE DUK MASU GANIN ANA CUTAR FULANI BANDITS ALLAH YASA SHIMA YAFI KOWA CUTUWA DON SANIN YANDA MATSALOLIN FULANI BANDITS SUKE.

SKON PDPSKON APCCIKI YA ƊURI RUWA TSORON TSORO SABODA BADON ALLAH KUKE SIYASAR BA DON ALJIHUN KU.NAYI BAƘIN CIKI MARAFAN...
11/03/2026

SKON PDP
SKON APC
CIKI YA ƊURI RUWA TSORON TSORO SABODA BADON ALLAH KUKE SIYASAR BA DON ALJIHUN KU.

NAYI BAƘIN CIKI MARAFAN ZAMFARA AMMA BA KOMAI

11/03/2026
11/03/2026

IN DON ACI GABA KAKE SON (DLD) TO BE KAMATA DON YA CANZA SHEƘA BA KACE KABAR SA
KO CHRISTIAN DLD YA KOMA WALLAHI MUNA TARE

BAMU TAƁA TUNANIN DR DAUDA LAWAL DARE YA ZAMA ALHAIRI GA MUTANEN ZAMFARA BA TO HAR WAYAU MUƘARA ADDU'A ALLAH YASA CANZA ...
09/03/2026

BAMU TAƁA TUNANIN DR DAUDA LAWAL DARE YA ZAMA ALHAIRI GA MUTANEN ZAMFARA BA
TO HAR WAYAU MUƘARA ADDU'A ALLAH YASA CANZA SHEƘAR YA ZAMA ALHAIRI

GAR IMANIN MU YA GUSHE
MUYI MASA ADALCI

WALLAHI HAƘƘIN JAHAR ZAMFARA TUN DAGA:-

TSARO
NOMA
LAFIYA

AN TABBATAR BABU ABUNDA AKAN YIMASA KOKUMA AKAN MUNA GASHI MU ZAMFARAWA MUTANE NE WADANDA IDAN BA'A BAMU KUƊI BA BAMA IYA ZAƁEN MUTUN A LOKACIN ZABE TO DAMME ZAISA NAƘI ZABEN DLD YANZU DANASAN HALIN SA.

BBM:----++

WALLAHI MUTANEN ZAMFARA BA ADALCIN RAYUWA Canza sheƙar (DLD) addu'a yarkamata muyi ba wawanci ba, wallahi har wayau ba c...
09/03/2026

WALLAHI MUTANEN ZAMFARA BA ADALCIN RAYUWA

Canza sheƙar (DLD) addu'a yarkamata muyi ba wawanci ba, wallahi har wayau ba canji a rayuwa ta ina nan kan bakana nayin DLD ba fashi.

mutun mukai ba party ba, wallahi muna siyasa don cigaban al'umma bawai don bamu kuɗin DATA ba .

ko sheɗan-sheɗan party ka koma wallahi sai na bika wallahi don kanada zuciya mai itace, mu mutanen mada akoda yaushe muna kan matsayar mu akan ka da kyakkyawan manufa bafashi.

fatan mu akai itace Ubangiji Allah yasa wannan canza sheƙar DLD yazamar muna alhairi ga mutanen zamfara da ƙasa baki ɗaya.

FIRST ROUND ¹

Wani wasan kwaikwayon anka shirya
06/03/2026

Wani wasan kwaikwayon anka shirya

Address

MADA Kware
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bushira bala mada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category