Dan zamfara

Dan zamfara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan zamfara, Real Estate, Tudunwa awala Ward, Gusau.

A plastic bottle tossed into the Mediterranean from Egypt has made its way to the shores of Ga-za, carrying not just gra...
29/07/2025

A plastic bottle tossed into the Mediterranean from Egypt has made its way to the shores of Ga-za, carrying not just grains, but a powerful message of brotherhood.

The bottle, discovered by a young Gaz-an man, who can be seen in the now-viral photo holding it, contained a handwritten note that read:
"From Egypt to our brothers in G+aza."

Disclaimer: This content is shared solely for educational, informational, and journalistic purposes.

Allah yakawo ma musulmin duniya zaman lafiya bakidaya ameen
28/07/2025

Allah yakawo ma musulmin duniya zaman lafiya bakidaya ameen

A yayin da hare-haren Isra'ila ke ci gaba ake kuma tsaurara matakan hana shiga abinci da magunguna, matsalar jin ƙai a G...
28/07/2025

A yayin da hare-haren Isra'ila ke ci gaba ake kuma tsaurara matakan hana shiga abinci da magunguna, matsalar jin ƙai a Gaza na ci gaba da ta'azzara, ana ci gaba da asarar rayuka a kowace rana.

A cikin sa'o'i 24 da s**a gabata, wani jariri mai mako daya mai suna Hud Arafat da Zainab Abu Halib 'yar watanni shida sun mutu sakamakon rashin abinci mai gina jiki da rashin samar da madarar jarirai.

Hukumomin lafiya a Gaza sun ba da rahoton mutuwar mutane 122 zuwa yanzu sakamakon yunwa da rashin abinci mai gina jiki, ciki har da yara 83, yayin da tsarin kiwon lafiya ya kusa rugujewa baki ɗaya da kuma ƙarancin kayan abinci.

Sama da yara 100,000 a Gaza, da s**a haɗa da jarirai 40,000 ‘yan kasa da shekara ɗaya, na fuskantar mutuwa sakamakon rashin cikakken kayan abinci na jarirai da abinci mai gina jiki, in ji ofishin yaɗa labarai na gwamnati a Gaza a ranar 26 ga watan Yuli. Allah yakawo ma musulmin duniya zaman lafiya da kwanciyar hankali ameen

Address

Tudunwa Awala Ward
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan zamfara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category