Almuktar Prime Properties

Almuktar Prime Properties Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Almuktar Prime Properties, Real Estate, Benson Ikorodu Lagos, Ikorodu.

Looking for land or house? 🏡

Almuktar Prime Properties is here to help you buy, sell and invest in genuine properties.

💼 Safe deals
📍 Verified locations
💰 Smart investment opportunities

📲 Send us a message now!

26/03/2026

TREAT THIS REQUEST AS URGENT

Pls DM if you have any 5 STAR HOTEL around Abuja city.

Ask from 80 to 100 rooms

Budget: 20B

Urgent!!!!
DM: 08087938142

20/01/2026

ℹ️ Did You Know?
Old or broken gold chains, rings, and earrings can still be sold.
Don’t keep unused gold at home — turn it into cash today 💵
📲 08087938142

Trusted Gold & Currency Exchange in Ikorodu, Lagos.✔ Buy & Sell Gold✔ Wedding Rings Available✔ USD ↔ NGN Exchange📍 Benso...
12/01/2026

Trusted Gold & Currency Exchange in Ikorodu, Lagos.

✔ Buy & Sell Gold
✔ Wedding Rings Available
✔ USD ↔ NGN Exchange

📍 Benson, Ikorodu
📲 WhatsApp: 08087938142

04/04/2025

KAR KU NEMA MASA GAFARA
*
**
***
ZUWA GA TIJJANAWA DA SAURAN AL'UMMA MASU KISHIN ANNABI ﷺ MASU BIBIYAR SHAFI NA.
*****

Tabbas ya inganta a hadisi, "Musulmi ɗan uwan musulmi ne", amma akwai iyakoki a tsakanin su, wanda in musulmi ya tsallake, Allah da kansa ne ya yanke wannan yan'uwantakar tsakanin shi da sauran musulmai.

Allah SWT yana gayawa Annabi ﷺ cewa "ko ka nema musu gafara, ko kar ka nema musu gafara, koda zaka nema musu gafara sau sab'in, Allah ba zai yafe musu ba, saboda basu yi imani da Allah da Manzon sa ba, Allah baya shiryar da mutane fasikai". Allah bai tsaya nan ba, yace "Kar ka yi musu salla (jana'iza) in s**a mutu har abada, kar ka tsaya a kabarin su (domin addu'a), sun kafurcewa Allah da Manzonsa, sun mutu suna fasikai (Suratut Taubah: 80 & 84).

Wa'yannan ayoyin kai tsaye da musulmai ake yi, ba kafurai ba, shugaban su shine Abdullahi bin Ubayy, amma meye laifin sane haka?

1. Shi ya shirya kazafi a kan Sayyidah Aisha RTA, har saida Allah ya wanke ta (Suratun Nur: 11-20).
2. A yakin Uhud, ya janye mayakan sa 300 daga cikin sojoji dubu na Musulunci a yayin da musulunci ke buƙatar taimako.
3. Ya raba kan Musulmi tsakanin Muhajirun da Al-ansar don kar a zauna lafiya.
4. A cikin zuciyar sa, bai jin dadin falalar da Allah yayiwa Annabi ﷺ na shugabanci da ceto.
5. A lokacin da Musulmai s**a yi nasara akan Banu Al-musɗalik, yayi mummunar zance kan Annabi ﷺ (Suratul Munafiqun: 8).

A zahiri, babu inda ya karyata TAUHIDI b***e ya bar Musulunci, Amma ya cutar da Annabi ﷺ cikin aiki da zancen sa, meyasa Allah zai yi fushi tunda bai karyata tauhidi ba? Ai saboda Annabi ﷺ shine Tauhidi.

Yau wani ya mutu, naga yan'uwa suna ta nema masa gafara, kuyi hattara! Annabi ﷺ ya fiku iya addu'a da tausayi, Amma Allah yana kishin sa don haka kofar tuba kan wanda ya siffantu da hali da aikin Abdullahi bin Ubayy a rufe take.

Wanda ya mutu din nan, ga laifukan sa da muka sani wanda yasa muka kame bakin mu wurin nema masa gafara:

1. An jefa bomb, an kashe mata da maza da yara kanana a lokacin da suke murnar samuwar Annabi ﷺ, yace "bai halatta a nema musu gafara ba, ba shahada s**a yi ba".
2. Yace baya bukatar taimakon Annabi ﷺ, menene taimakon Annabi ﷺ? Shine ceton sa a ranar kiyama, alhalin Annabi ﷺ da bakin sa mai albarka yana cewa "ceto na ranar kiyama gaskiya ne, wanda bai yi imani da ita ba, baya cikin wanda zan ceta".
3. Duk irin alherin da Sayyadi Abdullahi da Sayyada Amina (Iyayen Annabi ﷺ) s**a yi mana ta hanyar haifo mana Annabi ﷺ, tareda uzurin da Allah yayi wa duk jama'ar dake tsakanin Annabi Isah A.S da Annabi ﷺ (kafin aike) wato Ahlul fitra, mutumin nan cewa yake yi yan wuta ne su.
4. Musulmai masu sallah, ya kira su kafurai saboda saɓanin fahimta/akida a addini, Annabi ﷺ kuwa yace "tsakanin musulmai biyu, wanda ya kira danuwansa kafuri, dole wanin su ya tabbatar kafurin".

Masu nema masa gafara ga tambaya:
1. Kun fi Annabi ﷺ daraja ne a wurin Allah ne da yasa kuke ganin abinda Allah ya haramta masa na nemawa ire-iren wa'yannan mutanen gafara ku zai saurare ku?
2. Kun yarda dashi kenan akan rashin neman taimakon Annabi ﷺ kun karyata Annabi ﷺ da yace taimakon sa (ceto) gaskiya ne?
3. Kun yarda iyayen Annabi ﷺ yan wuta ne?
4. Kun yarda kalmar kafurcin da ya furta a kanku, ta tabbata ku kafurai ne, ko Annabi ﷺ da yace ɗayan ku kafiri ne, shine kuka ƙaryata?

Daga ƙarshe, ni bana nema masa gafara, bana nema masa azaba, domin Allah yace "ZARNI WAMAN KHALAQTU WAHIDA". Amma akwai wani a Jos wanda ya nemawa ire-iren wa'yannan mutanen gafara da wasa, amma bai wayi gari lafiya ba, Annabi ﷺ ya nuna masa tsananin fushin sa, kunga dole in kiyaye!

✍️✍️✍️ Sidi Sadauki ♥️

*** O'oh Ahmad Aliyyy ***

04/04/2025

Domin Sayen busashen icce mai daɗin girki cikin sauki da sauri, a kan farashi mai rahusa, to a tuntuɓemu a adireshimmu kamar haka;👉
Unguwar Zabarma, Zawiyya, kan titin Tudunwada, Kontagora, Niger State.
Ko akan lambobin waya kamar haka:👉
07060966740
08087938142
Domin samun busashen icce, ga sauƙi ga biyan buƙata,sai mun ji ku.

Address

Benson Ikorodu Lagos
Ikorodu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almuktar Prime Properties posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category