Karatuttukan Malaman Musuluncin

Karatuttukan Malaman Musuluncin Sharing knowledge through short videos of scholars lectures_Spreading the message of Ahlus- Sunnah

16/03/2026
14/03/2026

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJIUN.
Wannan rashin imani da mai yayi k**a, kaicho wanne irin son zuciya ne da rashin tsoron Allah

Sunan motar nan Hongqi H5 kudinta ya na iya kaiwa 30M ko sama da haka. Motar Prof. Mansur Isa Yalwa ce, sai a ɗauko Prof...
24/02/2026

Sunan motar nan Hongqi H5 kudinta ya na iya kaiwa 30M ko sama da haka. Motar Prof. Mansur Isa Yalwa ce, sai a ɗauko Prof. Sani Umar R/Lemo a kawo shi Masallacin Gwallaga domin gabatar da Tafsiri.

Su kuma mahassada abin ya musu ciwo sai guna-guni suke, Allah yasa gobe a helicopter 🚁 za a kawo malam. Sai ku mutu dan bakin ciki.

Cikin Hotuna: 05 Ramadan Tafsir 1447/2026.Allah yasa muna cikin bayi yantattu a wannan watan Ramadan, Amen.
22/02/2026

Cikin Hotuna: 05 Ramadan Tafsir 1447/2026.

Allah yasa muna cikin bayi yantattu a wannan watan Ramadan, Amen.

Address

Kebbi
Jega

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Karatuttukan Malaman Musuluncin posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category