Asararun malam umar mai Asirai

Call Website Contact the business

Asararun malam umar mai Asirai Asararu

Alhamdulillahi Biniimati
inayiwa kowa fatan alkairi maza damata yara da manya
ina sanar daku cewar wannan shafin mun budeshine don taimakawa al umma muna bada magunguna da suka shafi rayuwa

1 reshin lafiya

2 karya sihiri

3 budewar harkoki
4 muna bada

HATIMIN YA LADIFU 129 Wannan hatimin biyan buqata ne da sabun budi na alkairi YA LADIFU sunane mai tausayawa da bude kof...
06/11/2026

HATIMIN YA LADIFU 129

Wannan hatimin biyan buqata ne da sabun budi na alkairi YA LADIFU sunane mai tausayawa da bude kofofin da s**a toshe kana kasuwa amma komai ya tsaya ko ka tinkari wata buqata amma ta gagara to ka samu farar takarda ka rubuta wannan hatimin kafa 1 kayi laya ka saka sunanka a tsekiyar hatimin k**ar yenda kaga nasaka sunana saikayi laya ka daura a shirbi saika kayi wurudin YA LADIFU kafa 129 kullum bayan sallar farilla kayi haka tsawon kwana 7 ko 14 saika shire layar kaje arufa maka ita ka sakata a aljihu daniyar biyan buqatarka to duk abinda kake nema na alkairi Allah sai ya baka kome ka nema insha Allahu

izinin wannan sirrin ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5
kira ko whatsapp
08122522825
08080904797
whatsapp
08123999075

ADDU,AR YAYE KO WACCE DAMUWA DA BIYAN BUQATAWannan addu,ar tana da abin al,ajabi da mamaki wasu suna cewa babu addu,ar d...
05/11/2026

ADDU,AR YAYE KO WACCE DAMUWA DA BIYAN BUQATA

Wannan addu,ar tana da abin al,ajabi da mamaki wasu suna cewa babu addu,ar da zaayi biyan buqata tasamu nantake to yaw ga addu,ar nantake babu jiran sai anjima wannan lamarin Allah ne anayin wannan addu,ar akan ko wacce buqata indai buqatace da nan duniya Allah zai biya maka ita da zaran ka tinkari buqata kawai alwala zakayi kayi nafila rakaa 2 bayan sallama kayi miftahul amal saika karanta wannan addu,ar kafa 7 ko 21 ko 41 ka roki Allah duk irin kalar buqatarka to Allah zai biya maka ita nan take malam inaso ka gwada wannan sirrin yenzu
izinin wannan sirrin ayiwa Annabi
salati kuma a tura zuwa group 5
kira ko whatsapp
08122522825
08080904797
whatsapp
08123999075

SIRRIN HATIMIN WA ALQAITUDON SAMUN SHIKAKKEN FARIN JINI DA DAUKAKAIn kanaso Allah ya zuba maka farin jini da daukaka da ...
05/11/2026

SIRRIN HATIMIN WA ALQAITU
DON SAMUN SHIKAKKEN FARIN JINI DA DAUKAKA

In kanaso Allah ya zuba maka farin jini da daukaka da muhibba to wannan sirrin bayawa sai zafi ana samun allo a rubuta wannan hatimin mai albarka kafa 7 sai a samo farar birana a saka garin a ciki kadan kasha da niyar samun farinjini da daukaka kayi haka na tsawon kwana 7 to wlh wlh wlh duk wanda yaganka sai yasoka yaso yayi mu,amala dakai insha Allahu
izinin wannan sirrin ayiwa Annabi salati
kuma a tura zuwa grou 5
kira ko whatsapp

08122522825
08080904797
whatsapp
08123999075

SIRRIN SURATUL SHARHI DON NEMAN TABBATAR WANI AL AMARIN DA YASO YAYI WUYAIn kana da wata muhimmiyar buqata babba kanaso ...
03/11/2026

SIRRIN SURATUL SHARHI DON NEMAN TABBATAR WANI AL AMARIN DA YASO YAYI WUYA

In kana da wata muhimmiyar buqata babba kanaso Allah ya biya maka ita cikin sauri to ana wannan aikin aduk irin wani al amari da yawuyata ka taci shikin dare kayi alwala kayi nafila rakaa 2 bayan sallama kayi miftahul amal saikayi wurudin wannan surar gaba daya kafa 100 saika karanta ya ladifu kafa 129 saika roqi Allah buqatarka to kanayi kasa aranka wannan abin kasamu insha Allhu
Izinin wannan sirrin ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5

Kira ko whatspp
08122522825
08123999075
08080904797

MAGANIN KASA KAIFI Wannan sirrin sanannene ba sabon abu bane amma wannan Sirrin na rana 1 ne in kai matafiyi ne ko manom...
02/11/2026

MAGANIN KASA KAIFI

Wannan sirrin sanannene ba sabon abu bane amma wannan Sirrin na rana 1 ne in kai matafiyi ne ko manomin da zakaje wuje noma ko mafarauci komadai menene kai kana buqatar wannan sirrin ana zuwa ranar lahadi babu alamar qarfe ajikinka ko riga mai botir baasawa saikaje ka shiro wannan shiwar ta goga masu saika shanyata a shikin sabuwar kwarya saita buce saikazo ka dakata ta zama gari kullum in zaka fita ka zuba ruwa a kwaryar saika zuba garin saikayi wonka dashi to daga wannan lokacin babu wani kaifi da zaishi jikinka har da yamma in kuma da magariba kayi wuqa bazai shijikinkaba har safiya insha Allahu wannan sirrin masu wasan bajinta ne suke yawan amfani dashi

izininsa ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5

kira 08122522825
kira 08080904797
whatsapop 08123999075

02/11/2026
MAGANIN MAYU MAI AMFANI KAMAR YENKAN WUQAIn kanada wanda mayu s**a k**a ko kanaso yazama maye baima isa shigowa gidankab...
02/11/2026

MAGANIN MAYU MAI AMFANI KAMAR YENKAN WUQA

In kanada wanda mayu s**a k**a ko kanaso yazama maye baima isa shigowa gidankaba yana shigowa zaiji gidan ya isheshi to kasamo wannan shiyawar da ake kira WUTA WUTA ko makasha ka shirota da saiwarta saika busar dasu saika dakasu dakan hayaqi kullum da magariba kayi hayaqi a shikin gidanka to billahil azim ko iskokaine s**a tare agidan suke haku zaman lafiya a ranar zasu fita in mayene yak**aka wlh nantake zai sakeka kashigaba da rayuwarka

wannan sirrin yanayi ko yenzu bama kokonta akansa

izininsa ayiwa annabi salati kuma a tura zuwa group 5

kira 08122522825
kira 08080904797
whatsapp
08123999075

SIRRIN HATIMIN YA QAHHARU DON SAMUN BUDI DA DAUKAKA MAI GIRMAIn kanaso kazama mai daukaka da daraja duk inda kashiga zak...
01/11/2026

SIRRIN HATIMIN YA QAHHARU DON SAMUN BUDI DA DAUKAKA MAI GIRMA

In kanaso kazama mai daukaka da daraja duk inda kashiga zakaga ana girmamaka maza da mata kuma duk abinda akace zaa baka sai an baka to ka samu takarda fara marar zane ka rubuta wannan hatimin ismul azim din kafa 1 saikayi laya ka rataya a sharbinka kullum bayan sallar asuba saikayi wurudin YA QAHHARU Kafa 337 haka zalayi harsai kakai kwana 7 a jere saikaje a rufa maka layar ka kasance da ita a cikin rawani ko hulla to insha Allahu zakaga abin al,ajabi wajen biyan buqata

izinin wannam sirrin ayiwa annabi salati kuma a tura zuwa grou 5
kira 08122522825
08080904797
Whatsapp 08123999075

SIRRIN JAURATUL KAMAL DON KAZAMO GAGARA BADAUIn kanaso ka gagari makiya da mahassada duk makircin mutum da iya tsafinsa ...
31/10/2026

SIRRIN JAURATUL KAMAL DON KAZAMO GAGARA BADAU

In kanaso ka gagari makiya da mahassada duk makircin mutum da iya tsafinsa indai yayi to bazai samu nasara akankaba to kasamu allo ka rubuta wannan sirrin kafa 41 ka wonke kasaka garin magarya saika haw kan tabarma ka kalli alqibla ka karanta fatiha kafa 7 kursiyu 7 falaqi 3 nasi 3 saikayi Kayi BISIMILLAH kafa wannan rubutun to daga ranar wlh wlh wlh inda sihiri ma ajikinka ya karye ko makaru zai lalace kuma billahil azim babu wani tsafin da zai kara k**a jikinka insha Allah
izini wannan sirrin ayiwa annabi salati kuma a tura zuwa group 5

kira 08122522825
kira 08080904797
whatsapp 08123999075

Address

Jigawa
Jigawa

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348122522825

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asararun malam umar mai Asirai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Asararun malam umar mai Asirai:

Shortcuts

Share

Category