Khaleefan fadar bege

Khaleefan fadar bege I love Prophet Muhammad he's my soulmate and I'll never leave him whatever happen to me I love him

20/12/2025
16/02/2025

Alhamdulillah
$
Masha Allah

Allah Sarki; Allah Ka Jikan Fadar Bege Kalli Videon Majalasin Sa Na Karshe A Duniya Allah Kasa Annabi Muhammad S.A.Wβ€¦β€¦πŸ‘‡πŸ»...
16/02/2025

Allah Sarki; Allah Ka Jikan Fadar Bege Kalli Videon Majalasin Sa Na Karshe A Duniya Allah Kasa Annabi Muhammad S.A.Wβ€¦β€¦πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

15/02/2025

Annabi ni ina gaidakai kataka lafiya shugaba

Fitaccen Mai Wakokin Yabon Annabi (S.A.W) Umar Abdul’aziz Fadar bege Ya cika Shekara 11 da RΓ‘sΓΊwa.
15/02/2025

Fitaccen Mai Wakokin Yabon Annabi (S.A.W) Umar Abdul’aziz Fadar bege Ya cika Shekara 11 da RΓ‘sΓΊwa.

  fadar bege wata hanya ce naganta me tsafta ta gari. me kyan takawa cikinsa baayin garari. gashi yana kaiwa ga mustapha...
13/02/2025

fadar bege wata hanya ce naganta me tsafta ta gari. me kyan takawa cikinsa baayin garari. gashi yana kaiwa ga mustapha asanul bashari. Asanya abul Abbas da jiyali har barhama shehu maulana

  yaqara lafiya masoyin manzan Allah  (S. A. W)
13/02/2025

yaqara lafiya masoyin manzan Allah (S. A. W)

Muhammadur rasulullah (S. A. W)
13/02/2025

Muhammadur rasulullah (S. A. W)

MASU KARIN MAGANA SUKACE DA NA GABA AKE GWADA ZURFIN RUWABAAYI  JAGORA IZUWA GUN ANNABI SAW WANDA BAYA FADAR KOWASAI ANN...
11/02/2025

MASU KARIN MAGANA SUKACE DA NA GABA AKE GWADA ZURFIN RUWA

BAAYI JAGORA IZUWA GUN ANNABI SAW WANDA BAYA FADAR KOWA

SAI ANNABI MUHAMMAD SAW SHINE YA FADA MANA BAMU DA KOWA

SAI ANNABI MUHAMMAD SAW INDA NAKE JIN DADI DUK WANI DAN TSIYA

DANA KIRKI YASAN DANKA WATO FADAR BEGE MUNA NAN GA JININ

FADIMA ZAHRA KODA WASU BASA SO SUJI ANCE HA TO SAIDAI SU MUTU

JAMAATU AHBABU RASULULLAH SAW MUNA CIKINTA ITACE RAAYINA

Mahamudu sunana Fada almajirine gurinDanka    wato    sharifi    jagayya     komai Agunsa    nakedauka   inabukatar   da...
09/02/2025

Mahamudu sunana Fada almajirine gurin
Danka wato sharifi jagayya komai
Agunsa nakedauka inabukatar dadin
Madadi ajini sabo abegenka labbaika
Tashida zan aiko mahamudu amsawa
Maisanka Allah yajikan fadar babe

Address

Anguwan Rimi
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khaleefan fadar bege posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category