Matashin Arewa Ina ka dosa

Matashin Arewa Ina ka dosa Makomar Mu matasa A siyasa

Links would be available just via with us……
02/03/2026

Links would be available just via with us……

26/02/2026

Da ace matasan Arewa da gaske muke, zamu iya zaben wanda muke ganin zai mana adalci to Amma baza mu iya ba sabo da kwadayi ☹️

12/02/2026

Kana Matashi amma Baka da matashiya, irin ta kaimi, kuma Baka San inda ka dosa ba, rashin alqibla da rashin sanin ya kamata Abun harya Kai ga rashin tsafta ce jiki da muhalli a gaskiya ya kamata matasa mufarka soba Allah da Annabi 👏🏻

13/12/2025
Wannan hotan kadai ka iya tina maka wani yana yi mai dadi lokacin da mutane suke chikn mutunta juna, Allah  yasa mu gama...
10/12/2025

Wannan hotan kadai ka iya tina maka wani yana yi mai dadi lokacin da mutane suke chikn mutunta juna, Allah yasa mu gama lfy Ameen.

09/12/2025

Karka Katsa sai kudi sunzo maka daga sama, work for them first Mr easy 👍😊

08/12/2025

Ameen Ya Allah

07/12/2025

Ya kamata ya zuwa yanzu ace Malam kayi hankali kasan, kuma suye ya kamata su zama shugaban ni

Address

Northern
Kaduna
800283

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matashin Arewa Ina ka dosa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category