A U I Damuna property and Global investment LTD

A U I Damuna property  and Global investment LTD we sale plots, and real estate

23/02/2026

🌙✨ RAMADAN SPECIAL PROMO ✨🌙

Wannan watan mai albarka ya zo da babbar dama ga masu son mallakar fili a:
📍 Albarka Layout.
📍 Alh. Yunusa Mai Inji Estate.
Dukkkan su suna kusa da Amana City - Zaria Road, Kano
A cikin jawabin da CEO na A.U.I Damuna Real Estate Ltd Alh. Umar Inusa ya gabatar, kamfanin ya ƙaddamar da Ramadan Promo na musamman:

🎁 GA MASU SIYA:
✅ Duk wanda ya sayi fili a Alh. Yunusa Mai Inji Estate a tsarin biya nan take 50x50ft =6m
cikin wannan watan na Ramadan, zai samu bulo 200 kyauta don fara gini.
✅ Idan ka sayi filaye a Albarka Layout 40x40 =3.5m guda 2 a tsarin biya nan take, kai ma za ka samu bulo 200 kyauta.

Wannan dama ce ta rage maka nauyin fara gini tare da samun ƙarin albarka a watan Ramadan.

💼 DAMA GA AGENTS:
Ramadan wata ne na albarka da kuma riba.
✔ Idan ka kawo aka sayi fili guda 1 a Estate – bayan Commission naka na 5%, za ka samu kyautar karamin buhun shinkafa 25kg.
✔ Idan ka kawo aka sayi filaye 2 a Layout za ka samu kyautar ƙaramin buhun shinkafa 25kg kyauta baya ga Commission naka na 5%.(Dukkan su a tsarin biya nan take)
Wannan wata dama ce ta ƙara samun kuɗi da kyauta a lokaci guda.

Kada ka bari wannan damar ta wuce ka.

Office add=wailari westen bypass behind maryam shekarau housing estate kano state.

23/02/2026

Watch, follow, and discover more trending content.

24/10/2025
28/09/2025

Commercial plot a bakin t**in zaria road kano
40x70= 55m
Domon karin bayani call/whasapp 08038629575

07/06/2025

Assalamu alaikum.
Barkan mu da sallah.

Muna sanar daku cewa Muna da filaye kala kala masau kyau.

1=20x30=500k a madinawa

2= 20 x 40= 850k a waratallawa.

3=20 ×40 = 1.2m a Unguwar rimi/Dangwauro

4= 40x40 = 2.7m a madinawa kusa da t**i.

5= 40x80=11m commercial a madinawa.

6=50x50 = 4.5 da 5.5m kusa da amana city.

7= akwai filaye 40x70 a bakin t**in zaria road 55m

Kazo ka gani kazaba.

Sayen dai dai ko sari.

Zaka iya tallatawa wani.

Call/WhatsApp 08038629575

Office address. Wailari western bypass behind maryam shekarau housing estate kano state.

Assalamu alaikum,Muna da filaye masu kyau wadannan wurare. 1=20by30=850k(dubu dari takwas da hamsin) a Dangwauro.2=40x40...
20/11/2024

Assalamu alaikum,
Muna da filaye masu kyau wadannan wurare.
1=20by30=850k(dubu dari takwas da hamsin) a Dangwauro.
2=40x40=2.7m(miliyan biyu da dubu dari bakwai) Dangwauro
3=50by50=2.8m(miliyan biyu da dubu dari takwas)a madinawa.
4=23x50 =7m(miliyan bakwai)
5=50by100 commercial a t**in gurjiya=15m(miliyan goma sha biyar)
6=30x80=2.7m(miliyan biyu da dubu dari bakwai) a tsamiya babba.
7=10x11 shops =1.8m(miliyan daya da dubu dari takwas)a kasuwar yenlemo.
Muna bada sayen dai dai muna bada sari.
08038629575

17/09/2024

AUI DAMUNA PROPERTY AND GLOBAL INVESTMENT LTD. RC NO:1507570
Assalamu alaikum,muna da filaye a guraremasu kyau,kuma zasu kara daraja anan kusa,duk mai bukata sai ya hanzarto ko kasaya ko kakawo wani ya saya.
1=20by30=850k(dubu dari takwas da hamsin) a Dangwauro.
2=20by40=1.1m(miliyan daya da dubu dari daya)a garin Dangwauro.
3=50by50=2.6m(miliyan biyu da dubu dari shida)a madinawa.
4=50by100 commercial a t**in gurjiya=15m(miliyan goma sha biyar)
5=30by40 commercial a t**in gurin gawa=14m(milyan goma sha hudu)
6=30x80=2.7m(miliyan biyu da dubu dari bakwai) a tsamiya babba,muna bada sayen dai dai ko sari.
7=10x11 shops =1.8m(miliyan daya da dubu dari takwas)a kasuwar yenlemo.
Office address:House no 3 western bypass behind maryam shekarau housing estate,kano.call/whatsapp.08038629575,08057773580.

14/12/2023

Filaye masu kyau commercial domin gina gidan mai, plaza ko kuma babban masa'anta a ring road,eastern bypass kano state.
Domin larin bayani call/what's app
08038629575
08057773580.

10/05/2023

ALHAMDULILLAH, private layout,domin ajiyar kadara ko gina mahalli dan karin bayani what app/call 08038629575 ko 08057773580.

Address

Western Bypass Kano
Kano

Telephone

+2348057773580

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A U I Damuna property and Global investment LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A U I Damuna property and Global investment LTD:

Share

Category