17/05/2026
C900 Promax
PRICE: ₦12,700
Babban Allo (2.19" Screen): Yana da allo mai girma da haske wanda ke nuna komai radau, kuma ana sarrafa shi da taba fuskar agogon (touch screen).
Kira da Sako: Kana iya yin kira, amsa kira, da duba sakonnin WhatsApp, Facebook, da SMS kai tsaye daga agogon muddin yana hade da wayarka ta Bluetooth.
Kula da Lafiya: Agogon yana duba bugun zuciya (Heart Rate), yanayin hawan jini (Blood Pressure), da kuma yawan oxygen a jini.
Cajin Wireless: Ba ya bukatar toshe waya; kawai dora shi ake yi akan na’urar cajin sa ta magnetic.
Baturi: Idan aka cika shi, baturin sa na iya kaiwa kwanaki 2 zuwa 5 ya danganta da yadda kake amfani da shi.
Hadin Waya: Yana aiki da duka wayoyin Android da iPhone. Ana amfani da manhajar HiWatch PRO ko Laxasfit don saita shi.
Juriya: Yana da juriyar ruwa (IP67 waterproof), wanda ke nufin ba ya saurin lalacewa idan ruwan sama ya taba shi, amma ba a ninkaya (swimming) da shi.
Ayi mana magana ta private domin saka oda, ko a tuntubi:
📌 Idan kaya basuyi muku ba zamu maido muku kudinku