DADDY GWAETA 1

Website

DADDY GWAETA 1 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DADDY GWAETA 1, Real Estate, Kano.

🏡 DADDY GWAETA HOMES REAL ESTATE
✅ Sayar da Filaye
✅ Sayar da Gidaje
✅ Ba da Haya
📍 Kano | Abuja | Katsina | Kaduna
💼 Aminci • Gaskiya • Inganci
📞 09077667142
📞 09166901895
📞 07039266577
DADDY GWAETA HOMES – Mafitarka wajen mallakar fili ko gida cik

09/08/2026
Addu'a mai kyau:Ya Allah, Ka karɓe mu cikin bayinka na gari. Kada Ka ba mu damar da za mu cutar da wani, kuma kada Ka ba...
23/07/2026

Addu'a mai kyau:

Ya Allah, Ka karɓe mu cikin bayinka na gari. Kada Ka ba mu damar da za mu cutar da wani, kuma kada Ka ba wa wani damar da zai cutar da mu. Ya Allah, Ka tsare mu da kariyarka, Ka azurta mu da halal daga yalwar arzikinka. Ka nisantar da mu daga hassada, ƙiyayya da mugunta. Ka wanke zukatanmu da imani, rahama da tsoronKa. Ka sa mu kasance masu yafiya, masu tausayi da son alheri ga kowa. Ka ba mu nasara a duniya da lahira, Ka sa ƙarshen rayuwarmu ya zama alheri. Amin, Ya Rabbal-'Alamin.

"Allah Ya sa na samu wacce za ta ce min 'I love you', ta cika zuciyata da farin ciki. Domin yanzu zuciyata tana bugawa n...
21/07/2026

"Allah Ya sa na samu wacce za ta ce min 'I love you', ta cika zuciyata da farin ciki. Domin yanzu zuciyata tana bugawa ne da fatan samun soyayya ta gaskiya." ❤️🥺

21/07/2026

DADDY GWAETA

21/07/2026

"Ya Allah, Ka rufa mana asiri, Ka kare mu daga kunyar duniya da ta lahira. Ka sa mu mutu muna da kyakkyawan ƙarshe, Amin."

19/07/2026

Labari Mai Gajere Akan Musulunci

12/07/2026

I got over 2,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Hajiyata
12/07/2026

Hajiyata

12/07/2026

11/07/2026

😱 Sirrin rijiyar ya fara tonu! Shin me zai faru a Episode 6? Kada ka manta ka bi shafin domin kada ka rasa ci gaba!

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DADDY GWAETA 1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category