15/06/2024
TWENTY MILLION NAIRA SOMIN TABI.
Maigirma Deputy Minority Leader Rep, Aliyu Sani Madaki Mai wakiltar karamar hukumar Dala Ya Gwangwaje Shugabannin Karamar Hukumar Dala Dana Mazabu Da Yan Kwamatin Yakin Nemana Zabensa Tare Da Kungiyoyi, Doimin Suyi Bikin asallah Lafiya.
Allah Ya Saka Da Alkairi Ya jikan Hajiya, ya kuma bada damar da tafi wacce ake kai.