25/06/2026
Kyakkyawan Gida a kusa da Titin Byepass, kan hanyar zuwa Sabuwar Gandu, kusa da DanMaliki!!
Abubuwan da Gidan ya qunsa:-
1. Dakunan kwana guda uku, da yalwataccen Parlour.
2. Kowanne daki yana da bandaki. Self contained.
3. Kitchen ingantacce.
4. Store guda daya.
5. Borehole lafiyayya.
6. Yalwataccen Drive-in da zai dauki mota kuma ya rage wurin hidimar gida.
7. Parlour na gidan ya sha adon POP.
8. Akwai dama ta biyan Rabin kudin gidan, saannan a biya sauran a cikin watanni 6.
Gidan yana kusa da babbar hanya.
Farashin da ake nema shine .
Inspection Fee
TajRiyan Properties ltd 08094273600.
Allah ya bawa mai rabo sa'a.