AUF Real Estate Solution

AUF Real Estate Solution We help sell, buy, lease or rent any type of real estate property with kano state

Mai Girma Shugaban Zama,Mai Kula da Lokaci,Alkalai Masu Adalci,Abokaina Masu Daraja,'Yan Muhawara Takwarorina,Da dukkan ...
03/08/2026

Mai Girma Shugaban Zama,
Mai Kula da Lokaci,
Alkalai Masu Adalci,
Abokaina Masu Daraja,
'Yan Muhawara Takwarorina,
Da dukkan ƙa'idoji da ladubban da s**a dace an kiyaye.

Sunana ________, kuma na zo ne domin goyon bayan batun da ke cewa:

"Babu wanda ya fi wani a wannan rayuwa, rayuwa dai juyi-juyi ce."

Ga dalilaina kamar haka:

1. Kasancewarka ɗan fari ba yana nufin kai ne za ka fara mutuwa ba.

2. Idan ka fi ni taɓa silin saboda tsayinka, ni ma zan fi ka ɗaukar dutse a ƙasa saboda ina kusa da ƙasa fiye da kai.

3. Kana iya rigaya na shiga SS1, amma ni kuma in rigaye ka shiga jami'a.

4. Motarka mai tsada tana iya lalacewa a hanya, alhali ƙaramar motata ta kai ni gida lafiya.

5. Matar da ta yi aure bara tana iya haihuwa kafin wadda ta yi shekara goma da aure.

6. Yaro da ya kammala makaranta kwanan nan yana iya samun aiki kafin shugaban da ya yi NYSC tun shekarar 2015.

7. Idan injin jirgin sama ya lalace, mai zama a First Class da mai zama a Economy duk Allah ɗaya za su kira.

8. Shugaba ne ke biyan direba albashi, amma iska daga AC tana fara zuwa wajen direba kafin ta isa ga shugaban da ke baya.

9. Mutum mai ƙoshin lafiya yana iya mutuwa kafin mara lafiya.

10. Kasancewarka a bene na sama ba yana nufin ka fi kusa da Allah ba.

11. Domin ka taimake ni yau, ba yana nufin ni ba zan iya taimaka maka gobe ba.

12. Lokacin da ka gan ni, ni ma a lokacin na gan ka.

13. Mai kula da lokaci, yayin da kake shirin buga kararrawar nan, Allah Ya sa lokacinka a duniya bai ƙare ba.

Da waɗannan kaɗan daga cikin hujjojina, ina fata na iya gamsar da ku, ba ruɗar da ku ba, cewa:

"Babu wanda ya fi wani a wannan rayuwa. Rayuwa dai juyi-juyi ce."
🚶🏽🚶🏽🚶🚶

Don haka idan ka tashi siyan gida ko fili kayi min magana don kaima juyin ka yazo

House For saleIn kano  4 Bedrooms 2 parlorFull p o p 4 toilets 1 Kitchen  Borehole Secured &Serene Environment Location:...
03/08/2026

House For sale
In kano
4 Bedrooms
2 parlor
Full p o p
4 toilets
1 Kitchen
Borehole
Secured &Serene Environment
Location: kuntau unguwar jakada
Asking price: 35 million
Negotiable za a zauna.
WhatsApp 09017674856 or 08108128215

30/07/2026
29/07/2026

Send a message to learn more

29/07/2026

HOUSE FOR SALE 🚩

📍Location :- Ring road western by pass nah rijiyar zaki

4 Bedrooms
1 Parlor
4 Toilets
Kitchen
Borehole water 💦
Parking space 1car 🚘

Asking price 40 million negotiable zaa zauna. Call or chat. 09017674856

#𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡𝐢𝐬𝐓𝐡𝐞𝐆𝐫𝐞𝐚𝐭𝐞𝐬𝐭𝟐𝟎𝟐𝟒𝐈𝐬𝐆𝐫𝐞𝐚𝐭𝐞𝐫

27/07/2026

A 2 faced fenced 75/50 plot of land for sale
Asking price: 57 million
📍location: Farawa behind ibrahim kunya housing estate kano

Call or chat. 09017674856

Address

R/zaki, Kunta. Western Bypass
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AUF Real Estate Solution posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category