28/08/2026
🏡 SABUWAR ABUJA ESTATE – LANGEL DIDIDI, KANO 🏡
✨ Filaye Masu Kyau A Wuri Mai Kyakkyawan Tsari ✨
Girma Da Fadi:
40 x 40
20 x 40
✅ Tsarin Biyan Kudi Kadan Kadan "Instalment or Easy-Buy"
💰 Farashi 40 x 40: Naira Miliyan Biyu da Dubu Dari Tara Kacal
₦2,900,000
Za'a fara da biyan kudi ₦200,000 da farko wato (Initial Deposit), sai Kuma a cigaba da biyan kudi ₦100,000 duk karshen wata har na tsawon watanni 27 a jere ba tare da fashin biyan kudi ba....................................
💰 Farashi 20 x 40:
Naira Miliyan Daya da Dubu Dari Hudu da Hamsin Kacal ₦1,450,000
Za'a fara da biyan kudi ₦100,000 da farko wato (Initial Deposit), sai Kuma a cigaba da biyan kudi ₦50,000 duk karshen wata har na tsawon watanni 27 a jere ba tare da fashin biyan kudi ba.
Tsawon Lokacin Biyan Kudi "Duration":
27 months (Watanni 27)
📍Kada ku bari ku wuce wannan damar na mallakar fili a Sabuwar Abuja Estate, Langel Dididi, Kano kusa da Janguza, ana shiga cikin sauki ta kwanar jikin gidan Mai " *PLATINUM* " da zarar an wuto Janguza Maximum Prison, Kano.
📞 Tuntube mu yanzu domin karin bayani da booking.
08069375042
08035386530
08039520714
08034057302
..