Muhammed RS gandu

Muhammed RS gandu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammed RS gandu, Real Estate, Nassarawa, Kano.

09/06/2024
05/03/2024
04/03/2024

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke tattaunawa da masu zuba jari na Qatar a birnin Doha, ya kuma jadadda musu cewa za ta ɗauki mataki kan duk wanda ke neman kashe gwiwar masu zuba jari a Najeriya.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/430DiwO

04/03/2024

Rundunar ƴansanda a Abuja, babban birnin Najeriya ta ce ta k**a wasu mutane 15 da ake zargi da hannu wajen fasa rumbun adana abinci a birnin. Wasu matasa ne s**a fasa rumbun ajiya kayan abincin na hukumar kai gajin gaggagawa ta ƙasar, a yankin Gwagwa. Bayanai sun nuna cewa matasa sun yi wa rumbun ...

Address

Nassarawa
Kano
ALKHAIRAT1

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammed RS gandu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category