salisu Jaafar

salisu Jaafar An expert in crypto for more than a decade

Aslm Jama a barkan mu da wannan lokaci yaya aiyuka Allah yasanya albarka da alkhairi acikin Neman mu Baki daya πŸ’―.Kamar y...
02/09/2024

Aslm Jama a barkan mu da wannan lokaci yaya aiyuka Allah yasanya albarka da alkhairi acikin Neman mu Baki daya πŸ’―.

Kamar yadda mukasani mukaji muka gani yauce Rana ta karshen a kasuwar tomato (πŸ… Tomarket) dazasuyi snapshots domin tabbatar da wallet dinda s**a zama eligible.

Muna fatan kowa dake da halin lokaci yayi connecting wallet dinsa dake cikin Bitget wallet Wanda Ake masheda Ton Blockchain Akan tsarin dazaka hadeta da tomato Dinka muna fatan anyi haka.

Nan da awa takwas masu zuwa za,ayi wannan tattara wallet na Wanda za,a Basu airdrop din Tomarket (3:00pm) in sha Allah idan na fahimci time din tasu daedae.

Wanda baisa Ton ba shima yayi kokari yasaka Allah ya bamu sa,a asaka k**ar 0.2 ton in sha Allah.

Allah ya Bamu nasara da alkhairai cikin duk abunda zaizomo alkhairi cikin rayuwar mu 🀲 Allah ya kawo mana sauki dake damun Ku🀲.

✍️ Salisu Jaafar sabiu

28/08/2024

Gwamnatin Faransa ta sake Pavel Durov shugaban Telegram kuma jigo a TON Blockchain bayan tasha s**a daga Rasha da UAE, an sake shi akan Belin na tsaban Kudi Yuro Miliyan biyar, wato Naira biliyan 8.8 a kudin Nigeria.πŸ“·....

Fitowar Pavel Durov, bayan Gwamnatin Faransa ta sake shi.

An saki Pavel Durov wanda ya kafa Telegram daga hannun 'yan sanda a birnin Paris kuma an tura shi kotu don sanin makomar...
28/08/2024

An saki Pavel Durov wanda ya kafa Telegram daga hannun 'yan sanda a birnin Paris kuma an tura shi kotu don sanin makomarsa bayan k**a shi, in ji kafofin watsa labarai na Faransa https://cnn.it/3X7iJw6

27/08/2024

: The United Arab Emirates has completely FROZEN the implementation of a contract to purchase 80 fighter jets from France following the arrest of Pavel Durov
UAE will no longer do business with
France until Pavel is released

Project ne da aka yi domin ya zama wata hanya da duniyar Blockchain zata nuna goyon bayan ga Pavel Durov.Sannan zai kasa...
27/08/2024

Project ne da aka yi domin ya zama wata hanya da duniyar Blockchain zata nuna goyon bayan ga Pavel Durov.
Sannan zai kasance hanya ce da za'a yi amfani da ita wajen aikewa da sakon rashin amincewa ga Faransa, k**ar dai online protest.

Ana iya samun points dinsa ta hanyar invitation da kuma tapping dake nuna alamar aikewa da sako zuwa Faransa.

Watakil TON da Telegram su goyi bayan project nan gaba kadan, domin yazo akan gaba kuma yazo da symbol na girmama da ban sha'awa yadda aka tsara shi cikin karamin lokaci.
https://t.me/FreeDurovBot/app?startapp=ref_c3v4mlS0

Address

Sharada Phase3 Jaen
Kano
7000100

Telephone

+2348058232909

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when salisu Jaafar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to salisu Jaafar:

Share

Category