Mar’atussaliha

Mar’atussaliha MAQASUDIN BUDE WANNEN PAGE SHINE � TUNATARWA�

02/01/2025
02/01/2025

WADANDA ALLAH YAKE SO, SU YAKE JARRABAWA
Manzon Allah (ﷺ) ya ce :
" idan Allah ya so mutane to sai ya jarrabe su, duk wanda ya yi hakuri to zai sami ladan Hakurin, duk wanda ya yi raki to zai sami zunubi na rashin hakurin.*
Imam Ahmad

*Ita mace abokiyar rayiwa ce wanda idan ka mu'amalanceta kyakkyawan mu'amala to tabbas kai zaka fita morar hakan, idan k...
02/01/2025

*Ita mace abokiyar rayiwa ce wanda idan ka mu'amalanceta kyakkyawan mu'amala to tabbas kai zaka fita morar hakan, idan kuma ka mu'amalanceta akasin haka to lallai kaima zaka rasa wasu naka jindaɗin da farin ciki.

*Kaji tausayinta a cikin al amuranka, kazam abokin wasanta a wasu lokuta, ka kusanci zuciyarta da bayyanannun kyawawan halayenka da mu'alanka gareta.

*Ki ribaci lokacinki 'yar uwa, kina aikace aikacen ki na gida kina tilawa, kina Zhikiri,  kina maraji'ar karatukanki, ki...
02/01/2025

*Ki ribaci lokacinki 'yar uwa, kina aikace aikacen ki na gida kina tilawa, kina Zhikiri, kina maraji'ar karatukanki, kina sauraron Alqur'ani, kina sauraron durus ko muhadarat ko wani abun mai amfani....*

*Sharp sharp sai ki ga har kin gama dan sharanki, wanki, goge goge, ko wanke wanke ko girki da sauransu cikin nishadi, kin ga kin jefi tsuntsu biyu da dutse d'aya, ga lada ga kuma ribatar lokaci.*

Address

Gaida Quarters
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mar’atussaliha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category