J-ushas Property Company

Website

J-ushas Property Company Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from J-ushas Property Company, Real Estate, kano, Kano.

🏠 J-US’HAS PROPERTY SERVICES LTD
RC 9607846
| Saye • Sayarwa • Haya • |Advertising|Property Management |
Sadiq City Plaza Ring Road Bypass Rijiyar zaki Kano, Nigeria
WhatsApp 08131823828 Call 09128682959

for sale
05/09/2026

for sale

05/09/2026
30/08/2026

DUPLEX FOR SALE 🚩*

*📍Location :- Danladi Nsidi G.R.A kano*

7 Bedroom with toilets each
3 Parlor
2 kitchen
BQ with 3 rooms and 1 parlour
Borehole water 💦
Full POP
Fan each Room
2 draining areas
Parking space 10 car 🚘
*Asking price 180 million negotiable zaa zauna*
*Inspection fee apply

19/08/2026

LAND/ PLOT FOR SALE – BAYAN DRY POST, ZAWACIKI! 🏡
Kada ku bari wannan damar ta wuce ku! 🔥
📍 Location: Bayan Dry Post, Zawaciki
📐 Plot Size: 40 × 40 FT
💰 Price: ₦1,000,000 ONLY
📋 Layout: Hanya 40FT
📑 Instant Allocation
✅ Wuri mai kyau don gina gida
✅ Kyakkyawan damar saka jari
✅ Wuri mai tasowa
✅ Suitable for future development
✅ Ana samun takardun mallaka bisa tsarin kamfani
📞 CALL / WHATSAPP:
09128682959
08131823828
🏢 J-US'HAS PROPERTY SERVICES LTD
No. B04 Sadik Plaza, Ring Road Bypass, Rijiyar Zaki, Kano.
🔥 OWN A PLOT TODAY — BUILD YOUR TOMORROW!
🔑 Turning Properties Into Possibilities.

LAND/ PLOT FOR SALE – BAYAN DRY POST, ZAWACIKI! 🏡Kada ku bari wannan damar ta wuce ku! 🔥📍 Location: Bayan Dry Post, Zawa...
19/08/2026

LAND/ PLOT FOR SALE – BAYAN DRY POST, ZAWACIKI! 🏡
Kada ku bari wannan damar ta wuce ku! 🔥
📍 Location: Bayan Dry Post, Zawaciki
📐 Plot Size: 40 × 40 FT
💰 Price: ₦1,000,000 ONLY
📋 Layout: Hanya 40FT
📑 Instant Allocation
✅ Wuri mai kyau don gina gida
✅ Kyakkyawan damar saka jari
✅ Wuri mai tasowa
✅ Suitable for future development
✅ Ana samun takardun mallaka bisa tsarin kamfani
📞 CALL / WHATSAPP:
09128682959
08131823828
🏢 J-US'HAS PROPERTY SERVICES LTD
No. B04 Sadik Plaza, Ring Road Bypass, Rijiyar Zaki, Kano.
🔥 OWN A PLOT TODAY — BUILD YOUR TOMORROW!
🔑 Turning Properties Into Possibilities.

18/08/2026

SANARWA TA MUSAMMAN 🎉

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Muna farin cikin sanar da ’yan uwa, abokai, abokan hulɗa da kuma al’umma baki ɗaya cewa an buɗe sabon ofishin kamfaninmu:

🏢 J-US’HAS PROPERTY SERVICES LTD

Kamfani mai gudanar da harkokin gidaje da filaye, saye da sayarwa, haya, kula da kadarori da sauran ayyukan Property Services.

Wannan sabon ofishi zai kasance a matsayin cibiyar gudanar da ayyukanmu da kuma samar da ingantaccen sabis ga abokan cinikinmu.

*📌 Muna sanar da ku buɗewar ofishinmu ne a yanzu, yayin da babban taron ƙaddamarwa da buɗe ofishin a hukumance zai biyo baya nan gaba, Insha Allah.*

Muna godiya sosai da irin goyon baya, addu’a da ƙaunar da kuke nuna mana. Muna fatan samun cikakken goyon bayanku wajen ganin kamfaninmu ya bunƙasa kuma ya samar da ingantaccen sabis ga al’umma.
J-US’HAS PROPERTY SERVICES LTD
Your Trusted Partner in Property Services.

Allah Ya sanya albarka a wannan sabon farawa, Ya ba mu nasara da amana a cikin harkokinmu. 🤲
Nagode sosai da goyon bayank

11/08/2026

our players

This is our Service's at J US'HAS PROPERTY SERVICES LTD
31/07/2026

This is our Service's at J US'HAS PROPERTY SERVICES LTD

Address

Kano
Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when J-ushas Property Company posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category