16/08/2025
Salam Alaikum.
Yanuwa muna gaishe ku.
Muna yi muku albishir da sabon shafin mu na "Kanawan ASALI".
Nan gaba kadan za mu zo muku da manufofin mu inshaAllah.
Ku taya mu da addu'ar Allah ya bamu muwafaqa.
Mungode.