Engr. Sagir Koki Go Again 2027

Engr. Sagir Koki Go Again 2027 Wannan group an kirkire shi ne domin tallafa, manufa, ayyuka da bayan Dan Majalisa mai wakiltar KMC.

Matsalar Haske a Kano Municipal Insha Allahu tazo Karshe. Member Sagir Koki Allah ya maimaita Maka.πŸ™
12/08/2026

Matsalar Haske a Kano Municipal Insha Allahu tazo Karshe. Member Sagir Koki Allah ya maimaita Maka.πŸ™

Kano Municipal da Alheri πŸ™ Engr. Koki Sagir Go Again.
12/08/2026

Kano Municipal da Alheri πŸ™

Engr. Koki Sagir Go Again.

Allah ya sani Ina son Koki Sagir, Kuma Ina kaunar nasarar sa. Amma dole Zamu bar tafiyar sa, sakamakon babu wani complim...
25/07/2026

Allah ya sani Ina son Koki Sagir, Kuma Ina kaunar nasarar sa. Amma dole Zamu bar tafiyar sa, sakamakon babu wani compliment da muke samu akan aikin da muke masa, Sannan babu wani recognition na chewa Muna yi, Sannan ba consideration.

Siyasa ko babu Kudi sai da compliment, recognition da consideration, daga wanda ku ke tare ko mai gidan ka. Ni in dai zan sami wannan ko inda babu mulki ne, zan tsaya wlh.

Wannan Mutumin baya son Member, ya yaki member a zaben 2023 amma shi an Sallame shi, amma masoyan gaskiya an share su.Tu...
24/07/2026

Wannan Mutumin baya son Member, ya yaki member a zaben 2023 amma shi an Sallame shi, amma masoyan gaskiya an share su.

Tun ranar da aka bashi Machine (Babur) na aje Photon, Saboda kishin Mutanen mu wadanda aka share. Akwai Mutanen da akai wahala dasu amma shiru an share su.

Member Koki Sagir ya kamata a gyara.

Go again Koki Sagir 2027
17/07/2026

Go again Koki Sagir 2027

Insha Allahu Member Sagir Koki Sai ya Maimaita a 2027. πŸ™πŸ™
11/07/2026

Insha Allahu Member Sagir Koki Sai ya Maimaita a 2027. πŸ™πŸ™

Alheri ya Sauka a Kano Municipal, Engr. Koki Sagir Allah ya maimaita. πŸ™β€οΈ
14/05/2026

Alheri ya Sauka a Kano Municipal, Engr. Koki Sagir Allah ya maimaita. πŸ™β€οΈ

14/05/2026

Kano Municipal da Alheri Engr. Koki Sagir πŸ™β£οΈ

Alhamdulillah Engr Koki Sagir KMC 2027
05/05/2026

Alhamdulillah Engr Koki Sagir KMC 2027

Abba Bichi 2027 babu Hamayya.
04/05/2026

Abba Bichi 2027 babu Hamayya.

Address

Koki Quarters, Dantata Street
Kano
234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr. Sagir Koki Go Again 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category