05/06/2026
TGIF
Allahumma inni a’udhu bika minal-hammi wal-hazan, wal-‘ajzi wal-kasal, wal-bukhli wal-jubn, wa dala’id-dayni wa ghalabatir-rijal.
Ma’ana: Ya Allah, ina neman tsarinka daga damuwa da baƙin ciki, daga kasawa da kasala, daga rowa da tsoro, daga nauyin bashi da rinjayar mutane.