15/07/2026
Barakat layout Yana nan Yan kusa along kumbotso road .
Plots din sune 30/40 akan 2.8 million inda zaka fara sa 500k sai ka biya Sauran a 12 months Inda zaka sa 191k duk wata.
Facilities sun hada da good road network, buy and build , kusa da t**i, etc