Anas Yakubu Ibrahim Karaye Investment Nigeria limited

Anas Yakubu Ibrahim Karaye Investment Nigeria limited Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Anas Yakubu Ibrahim Karaye Investment Nigeria limited, Real Estate, No2 House � After Unity School Karaye, Karaye.

04/01/2024
Tabbas Bazamu manta da Shekarar 2023 ba Domin itace Shekarar da Ya Zama Dole mu Jinjinawa Jamaar Karaye Local government...
02/01/2024

Tabbas Bazamu manta da Shekarar 2023 ba Domin itace Shekarar da Ya Zama Dole mu Jinjinawa Jamaar Karaye Local government da S**a Bayar da Lokacinsu da Dukiyarsu da Basirarsu domin kawar da siyasar kangi, Wulakanci,Yaudara,da Rashin Ganin Darajar Mutane Karkashin Jagorancin Ibrahim Ahmed Karaye 💪💪💪💪💪💪

Tabbas Nidai Comrde Anas na Zabi Jamaar Karaye Matsayin Gwarazan Shekarata Amman Masu Darajar Cikinsu Masu son Cigaban Karaye Local government.Allah ya Saka maku da Alkairi 🙏🙏🙏!!!

Happy new year Alummarmu!!!

Allah ya kawo mana Cigaba Mai dorewa a wannan Gari namu!!!Allah ya taimaki Jagororin wannan Gari.

Karaye is our CONCERN 💪💪💜💞💕💕💕

26/12/2023

Karaye

18/12/2023

Muna Harkar Dillancin Gidaje Da Filaye da gonakin noma. muna Bada Haya, kuma muna tallata Hajar Mutum. 08164416285

Shops and Offices For Rent  *NADIYA PLAZA* Location: Rijiyar Zaki, Opposite Dorawar Yan Kifi Along Gwarzo Road.Ground Sh...
11/12/2023

Shops and Offices For Rent

*NADIYA PLAZA*

Location: Rijiyar Zaki, Opposite Dorawar Yan Kifi Along Gwarzo Road.

Ground Shops 400k.

Middle Shops 300k

Office space Fee : 550k.

Professional Fee: 100K

House for sale.4bedroom,4toilets, 1car with enough space. Hotaro yandodo Price 18m. For more information 08084546662/081...
07/12/2023

House for sale.
4bedroom,4toilets, 1car with enough space. Hotaro yandodo

Price 18m.

For more information 08084546662/08164416285

A House For Sale. A sama akwai room and parlour guda uku kowanne da toilet a ciki sai single room with toilet guda daya ...
06/12/2023

A House For Sale.

A sama akwai room and parlour guda uku kowanne da toilet a ciki sai single room with toilet guda daya da kitchen.

Qasa kuma akwai babban parlour da qarami, dinning area, toilet, kitchen.

Se a bayan gidan akwai another room and parlour da kitchen da toilet.

Se kuma kana shigowa akwai single room da toilet.

Location: Farawa ...

Asking price: 25Million ZA'A ZAUNA.

Address

No2 House � After Unity School Karaye
Karaye

Telephone

+18084546662

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas Yakubu Ibrahim Karaye Investment Nigeria limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anas Yakubu Ibrahim Karaye Investment Nigeria limited:

Shortcuts

Share

Category