Labaran kallon kafa daga bakin Fabrizio romano

Labaran kallon kafa daga bakin Fabrizio romano NEWS (LABARAI)

Da ƙwallon Dominik Sbozlai, Liverpool ta tafi da nasara a kan samarin Arteta!!!
31/08/2025

Da ƙwallon Dominik Sbozlai, Liverpool ta tafi da nasara a kan samarin Arteta!!!

Wannan shine filin wasan da Barcelona zata murje leda da Rayo Vallecano a daren yau!
31/08/2025

Wannan shine filin wasan da Barcelona zata murje leda da Rayo Vallecano a daren yau!

Kowa ya doke Real Madrid bashi ya biya, amma banda Giwar Duniya Arsenal 🥴
31/08/2025

Kowa ya doke Real Madrid bashi ya biya, amma banda Giwar Duniya Arsenal 🥴

Haɗin  Champions League da za a yi yau zai bayar da citta 🌶🏆🤖 Kowacce ƙungiya zata haɗu da ƙungiyoyi biyu daga kowanne g...
28/08/2025

Haɗin Champions League da za a yi yau zai bayar da citta 🌶🏆

🤖 Kowacce ƙungiya zata haɗu da ƙungiyoyi biyu daga kowanne gurbi a cikin waɗannan akwatun guda 4.

Toni Kroos: "Real Madrid ta ɗauki cikakken ɗan wasan tsakiyar baya wato Dean Huijsen. Yana da ƙarfi a sama, yana da saur...
28/08/2025

Toni Kroos: "Real Madrid ta ɗauki cikakken ɗan wasan tsakiyar baya wato Dean Huijsen. Yana da ƙarfi a sama, yana da sauri, kuma gashi yana da kyau wajen shirya ƙwallo daga baya."

Ruben Amorim: "Tare da dukkan girmamawa, ina yabawa Grimsby Town, saboda suna buga bangaren rukuni na 4, dole ne mu rufe...
28/08/2025

Ruben Amorim: "Tare da dukkan girmamawa, ina yabawa Grimsby Town, saboda suna buga bangaren rukuni na 4, dole ne mu rufe abokin fafatawar mu ta ko'ina, da ace mun buga wasa cikin kwarewa, da ko kwallo daya Andre Onana ba zai taba da hannun sa ba, sai dai a ba shi kwallo kawai ya taba da kafa."

Kwantiragin Oriol Romeo yaki sokuwa, har yanzu ba'a cimma soke yarjejeniyar ta sa da Barcelona ba. 🤠
28/08/2025

Kwantiragin Oriol Romeo yaki sokuwa, har yanzu ba'a cimma soke yarjejeniyar ta sa da Barcelona ba. 🤠

Hansi Flick: "Ina matuƙar farin ciki da muke da La Masia, domin duk lokacin da nake buƙatar ɗan wasa ina samu a can."
21/07/2025

Hansi Flick: "Ina matuƙar farin ciki da muke da La Masia, domin duk lokacin da nake buƙatar ɗan wasa ina samu a can."

Dole ne Barcelona ta biya hukumar ƙwallon ƙafa ta Sifaniya €115,000 a matsayin kuɗin Rijistar Joan Garcia da Marcus Rash...
21/07/2025

Dole ne Barcelona ta biya hukumar ƙwallon ƙafa ta Sifaniya €115,000 a matsayin kuɗin Rijistar Joan Garcia da Marcus Rashford.
Sannan kuma akwai ƙarin kuɗin lasisi da zasu biya na ƴan wasan a sabuwar kakar wasan 2025/26 daidai da €1,286 duk shekara kan kowanne ɗan wasa. Jumulla €31,000 ga ƴan wasa 25.

An kammala: Marcus Rashford ya koma Barcelona a matsayi na aro daga Manchester United ✅🔥
19/07/2025

An kammala: Marcus Rashford ya koma Barcelona a matsayi na aro daga Manchester United ✅🔥

Rashford zai sauka a Barcelona nan da ƴan awanni masu zuwa domin tuni an shirya yi masa gwajin lafiya.Ana sa rai Rashfor...
19/07/2025

Rashford zai sauka a Barcelona nan da ƴan awanni masu zuwa domin tuni an shirya yi masa gwajin lafiya.

Ana sa rai Rashford zai haɗe da tawagar Barca a wasannin share fage ranar Alhamis.

Barcelona na mataki na ƙarshe kan yarjejeniyar ɗaukar Marcus Rashford daga Manchester United a matsayi na aro.An cimma y...
19/07/2025

Barcelona na mataki na ƙarshe kan yarjejeniyar ɗaukar Marcus Rashford daga Manchester United a matsayi na aro.

An cimma yarjejeniya kan aro na shekara ɗaya tare da zaɓin siya. Man United ta amince. Flick ma ya bayar da amannar sa, babu matsala ta ɓangaren kuɗi da albashi da kuma batun yi masa Rijista.

Kadan ya rage Rashford ya shigo Barcelona ✅✍️

Address

Old Maiduguri Jere LGA
Maiduguri
001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran kallon kafa daga bakin Fabrizio romano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share