El-Nur property agent and sell Ltd

El-Nur property agent and sell Ltd we specialized on property

The Director Media And Publicity of El Nur Property Agent and Sell Limited, Ya'u Muhammad Coca-Cola, represented the com...
02/03/2026

The Director Media And Publicity of El Nur Property Agent and Sell Limited, Ya'u Muhammad Coca-Cola, represented the company in delivering a congratulatory message to the newly elected Chairman of the All Progressive Congress (APC) in Nguru, Hon. AbdulKadir Juma, at his residence.

The visit and congratulatory message highlighted the effort, dedication, and commitment of the new Party Chairman, as well as the strong relationship and mutual trust between the Chairman Company's , Alh. Musa Muhammad Nura, and the new APC Chairman, Hon. AbdulKadir Juma.

We pray that Almighty Allah grants him success, blesses his leadership, and gives him the ability to unite the leaders and members of the party. May Allah continue to guide and support them in their responsibilities.

IFTER MUBARAK DAY 05 ALLAH YA KARBI IBADUNMU
22/02/2026

IFTER MUBARAK DAY 05
ALLAH YA KARBI IBADUNMU

Saķon watan RamadanA duk sanda mutane s**a ambace ka da wani mummunan abu (Gulma) to kada ka damu.Kawai kace: Maraba da ...
18/02/2026

Saķon watan Ramadan
A duk sanda mutane s**a ambace ka da wani mummunan abu (Gulma) to kada ka damu.

Kawai kace: Maraba da wata kyakkyawar lada wacce banyi aikin komi ko na gajiyar da kaina wajen samun ta ba, kawai a sama tazo min.

Lallai mai yin gulmar ka inda hali ka yi masa kyauta, domin shi ɗin yana nauyaya maka mizanin ka na lada ne ba tare da wani aiki ko shan wahala ba.

*GULMA*

wato cin naman mutane yana daga cikin laifuka mafiya girma a Musulunci, kuma yana daga cikin zunuban da mutane s**a fi aikatawa yau da kullum, kuma basu dauketa amatsayin wani babban laifi ba.

Allah ya karbi ibadun mu

SIGN
MD/CEO EL NUR PROPERTY AGENT AND SELL LEMITD

El Nur Property Agent And Sell Limited Kamfani Mai Matukar yin Ingantatun Aiyyuka a Fadin Jahar Yobe Najeriya aciki Fara...
08/02/2026

El Nur Property Agent And Sell Limited Kamfani Mai Matukar yin Ingantatun Aiyyuka a Fadin Jahar Yobe Najeriya aciki Farashi Mai Sauki Kamfanin El Nur Sunayin Kwangiloli masu kyau da kayatarwa cikin Aminci.

Daga Ya'u Muhammad Coca Cola Nguru

Kamfanin El Nur Property Agent And Sell Limited Kamfanine Wanda ace Siya Kuma Ake siyar acikin Farashi Mai Matukar anashuwa .

Kamfanin El Nur Property Agent And Sell Limited Anayin Abubuwa kamar haka.
1 Kwangiloli tundaga kan Asibiti harzuwa kan Shaguna
2 Kamfanin El Nur Suna Siyan Filaye suna siyarwa
3 Kamfanin El Nur Suna Siyan Gidaje sukutom Suna siyarwa
4 Kamfanin El Nur Suna Siyan Gonaki Suna siyarwa
5 Kamfanin El Nur Suna Siyan Shaguna Suna siyarwa
6 Kamfanin El Nur Suna Buga Bullo Mai Inganci.

Kamfanin El Nur Property Agent And Sell Limited.
Yana cikin garin Nguru Jahar Yobe Najeriya Wanda Yake kan Hanyar Babban Asibiti F M C Nguru Jikin Sabuwar Tashar Motor Machina Opposite GSTC Nguru Wanda Kuma idan kanaso Zasu iya zuwa suyima aiki akoina a Fadin kasa .

Domin Neman Karin Bayani Zaku iya Tuntubar number waya Kamar Haka
07039206452
07035112611
08039595448

Mamallakin Kamfanin Shine Mallam Musa Muhammad Nura

NGUSA AND FUGA Shugaban Kamfanin El Nur Property Agent And Sell Limited Alh Musa Muhammad Nura Ya Karbi Bakuncin Sababin...
05/02/2026

NGUSA AND FUGA

Shugaban Kamfanin El Nur Property Agent And Sell Limited Alh Musa Muhammad Nura Ya Karbi Bakuncin Sababin Shuwagabani NGUSA Dana FUGA A Gidansa Dake Garin Nguru Jihar Yobe

Ya Yayin Ziyarar Tasu Mai Girma MD Yayi Musu Nasiha Da Addu'oi Domin Ganin Sun Inganta Gobensu Akan Burba Mai Kyau Da Kuma Sauran Dalibai Wanda Suke Jagoranta

A Karshe Yayi Addu'a Allah Yayi Riko Da Sunsu Ya Basu iKon Sauke Nauyin Alummrsu Ya Kuma Inganta Da Saka Albarka A Karatunsu

Sign
Director Media And Publicity El Nur Property Agent And Sell Limited
Ya'u Muhammad Coca-cola

El Nur Property Agent And Sell Limited Kamfani Mai Matukar yin Ingantatun Aiyyuka a Fadin Jahar Yobe Najeriya aciki Fara...
28/01/2026

El Nur Property Agent And Sell Limited Kamfani Mai Matukar yin Ingantatun Aiyyuka a Fadin Jahar Yobe Najeriya aciki Farashi Mai Sauki Kamfanin El Nur Sunayin Kwangiloli masu kyau da kayatarwa cikin Aminci.

Daga Ya'u Muhammad Coca Cola Nguru

Kamfanin El Nur Property Agent And Sell Limited Kamfanine Wanda ace Siya Kuma Ake siyar acikin Farashi Mai Matukar anashuwa .

Kamfanin El Nur Property Agent And Sell Limited Anayin Abubuwa kamar haka.
1 Kwangiloli tundaga kan Asibiti harzuwa kan Shaguna
2 Kamfanin El Nur Suna Siyan Filaye suna siyarwa
3 Kamfanin El Nur Suna Siyan Gidaje sukutom Suna siyarwa
4 Kamfanin El Nur Suna Siyan Gonaki Suna siyarwa
5 Kamfanin El Nur Suna Siyan Shaguna Suna siyarwa
6 Kamfanin El Nur Suna Buga Bullo Mai Inganci.

Kamfanin El Nur Property Agent And Sell Limited.
Yana cikin garin Nguru Jahar Yobe Najeriya Wanda Yake kan Hanyar Babban Asibiti F M C Nguru Jikin Sabuwar Tashar Motor Machina Opposite GSTC Nguru Wanda Kuma idan kanaso Zasu iya zuwa suyima aiki akoina a Fadin kasa .

Domin Neman Karin Bayani Zaku iya Tuntubar number waya Kamar Haka
08067400205
07039206452
07035112611
08039595448

Mamallakin Kamfanin Shine Mallam Musa Muhammad Nura

INNALILLAHI WA'INNAH ILAYHIR RAJI'UN Allah Ya Yiwa  Barrister Abba Zanna Maidodo (Abbati) Rasuwa. Allah Ya Jikan sa Yasa...
26/01/2026

INNALILLAHI WA'INNAH ILAYHIR RAJI'UN

Allah Ya Yiwa Barrister Abba Zanna Maidodo (Abbati) Rasuwa. Allah Ya Jikan sa Yasa Aljannah ce Makomar sa.

Za'ayi Jana'izah Da Misalin Karfe 11:00 Na Safe a Hausari Kofar Gidan Marigayi Alh Zannah Maidodo

Allah Sarki Allah Yayi Maka Rahama Yasa Aljannah Firdaussi Makona Agareka Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani

Masu bukatar filaye daga 2,4,6,8,10 a hade akwai su available From 150k To 300k
21/01/2026

Masu bukatar filaye daga 2,4,6,8,10 a hade akwai su available
From 150k To 300k

Wata rana sai anzo Garin ku ance ka mutu annemi wanda yasan ka shima ya mutu. Allah yasa mu cika da imani ,
18/01/2026

Wata rana sai anzo Garin ku ance ka mutu annemi wanda yasan ka shima ya mutu. Allah yasa mu cika da imani ,

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Abdulrahman Isah, Ado Danja, Comrd Musta...
02/01/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Abdulrahman Isah, Ado Danja, Comrd Mustapha Abdullahi, Rabiu Murtala Bature, Yunusa Garba

Address

Machina Road
Nguru

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 19:00
Wednesday 09:00 - 19:00
Thursday 09:00 - 19:00
Friday 09:00 - 19:00
Saturday 09:00 - 19:00
Sunday 09:00 - 19:00

Telephone

+2347039206452

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when El-Nur property agent and sell Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to El-Nur property agent and sell Ltd:

Share