Leah Brooks

Leah Brooks we specialized on property

16/06/2026
04/06/2026
ALH. MUSA MUHAMMAD NURA (DAN IYAN NGURU) YA HALARCI TARON ZAGAYEN KARSHE NA NGURU LITERARY SOCIETY, AN KARRAMA SHI DA LA...
30/05/2026

ALH. MUSA MUHAMMAD NURA (DAN IYAN NGURU) YA HALARCI TARON ZAGAYEN KARSHE NA NGURU LITERARY SOCIETY, AN KARRAMA SHI DA LAMBAR YABO

Shugaban Kamfanin El-Nur Property Agent and Sell Limited, Alh. Musa Muhammad Nura (Dan Iyan Nguru), ya halarci taron zagayen karshe na kungiyar Nguru Literary Society, wanda ya gudana cikin nasara tare da halartar manyan baki daga sassa daban-daban.

A yayin taron, kungiyar ta karrama Alh. Musa Muhammad Nura da Award of Recognition domin yabawa da kuma girmama gudummawar da yake bayarwa wajen bunkasa ilimi, ci gaban matasa, da ayyukan alheri a cikin al'umma.
An gabatar da sakon karramawar ne ta hannun Adama Muhammad Coca-Cola, wadda ta bayyana irin rawar da Alh. Musa Muhammad Nura ke takawa wajen tallafawa harkokin ilimi da ci gaban al'umma.
Babban bako a wajen taron, Professor Abba Idris Adam , Kwamishinan Ilimin Matakin Farko na Jihar Yobe, shi ne ya mika lambar girmamawar ga Alh. Musa Muhammad Nura a madadin kungiyar.

Masu halartar taron sun yabawa Dan Iyan Nguru bisa jajircewarsa wajen tallafawa shirye-shiryen ilimi da cigaban matasa, tare da fatan zai ci gaba da bayar da gudummawar da za ta amfani al'umma baki daya.

A nasa jawabin, Alh. Musa Muhammad Nura ya nuna godiyarsa ga kungiyar Nguru Literary Society bisa wannan karramawa da aka yi masa, yana mai cewa wannan lambar yabo za ta kara masa kwarin gwiwa wajen ci gaba da hidimtawa al'umma da tallafawa harkokin ilimi.

Congratulations Dan Iyan Nguru!

Ya'u Muhammad Coca-cola
Director Media And Publicity
El-Nur Property Agent And Sell Limited

MATSAN A YAN WAYA SUNYI ZUYARAR TAYA MURNA GA SHUGABAN KAMFANIN EL-NUR PROPERTY ALH MUSA MUHAMMAD NURA Shugaban Kamfanin...
24/05/2026

MATSAN A YAN WAYA SUNYI ZUYARAR TAYA MURNA GA SHUGABAN KAMFANIN EL-NUR PROPERTY ALH MUSA MUHAMMAD NURA

Shugaban Kamfanin El-Nur Property Agent And Sell Limited Alh Musa Muhammad Nura (Dan Iyan Nguru) Ya Karbi Hazikan Matasa Na Yan Kasuwar Waya Yayin Da S**a Kawo Ziyarar Taya Murna Bisa Nadin Sarautar Gargajiya a Matsayin Dan Iyan Nguru Wanda Mai Martaba Sarkin Nguru Alh Mustapha Ibn Mai Kyari Ya Aiko Masa Da Takadar Sheda

Muna Godiya Da Fatan Alkairi Da Wannan Ziyarar Allah Yasaka Muku Da Alkairi Allah Yasa Albarka a Kasuwarku

Jazakumullahu Kairan

ZUYARAR TAYA MURNA JAZAKUMULLAHU KAIRAN Shugaban Kamfanin El-Nur Property Agent And Sell Limited Alh Musa Muhammad Nura ...
22/05/2026

ZUYARAR TAYA MURNA JAZAKUMULLAHU KAIRAN

Shugaban Kamfanin El-Nur Property Agent And Sell Limited Alh Musa Muhammad Nura (Dan Iyan Nguru) Ya Karbi Hazikan Matasa Yayin Da S**a Kawo Ziyarar Taya Murna Bisa Nadin Sarautar Gargajiya a Matsayin Dan Iyan Nguru Wanda Mai Martaba Sarkin Nguru Alh Mustapha Ibn Mai Kyari Ya Aiko Masa Da Takadar Sheda

Muna Godiya Da Fatan Alkairi Da Wannan Ziyarar Allah Yasaka Da Alkairi Allah Yayi Albarka

Jazakumullahu Kairan

APPRECIATION MESSAGE FROM THE NEW DAN IYAN NGURUALH. MUSA MUHAMMAD NURAOn behalf of the newly appointed Dan Iyan Nguru, ...
20/05/2026

APPRECIATION MESSAGE FROM THE NEW DAN IYAN NGURU
ALH. MUSA MUHAMMAD NURA

On behalf of the newly appointed Dan Iyan Nguru, Alh. Musa Muhammad Nura , we wish to express our sincere appreciation and gratitude to all family members, friends, associates, supporters, and everyone who attended the traditional title turbaning ceremony where he was honored with the prestigious title of Dan Iyan Nguru.

We further extend our special appreciation and profound respect to His Royal Highness, the Emir of Nguru, Alh. Mustapha Ibn Mai Kyari (Ameerul Hajj of Yobe State), for this great honor and recognition.

We also appreciate the Waziri of Nguru, all traditional title holders, and the entire palace officials of His Royal Highness, the Emir of Nguru, for their support, love, encouragement, and prayers.

Our sincere gratitude also goes to the Commissioner for Basic Education of Yobe State, Prof. Abba Idriss Adam, for his presence and support during the occasion.

I hereby reaffirm my complete loyalty and commitment to the palace of His Royal Highness, the Emir of Nguru.

I will always remain respectful, obedient, disciplined, and committed to upholding the rules and instructions of the palace.

Indeed, the people have shown me immense love, care, and support. Words are not enough to fully express my gratitude to you all.

I am extremely happy and grateful for the kindness and honor shown to me.

May Almighty Allah reward you abundantly with goodness and blessings.

We pray that Allah grants everyone a safe return journey to their homes in peace, safety, and good health.

We also pray that Allah grants me wisdom, strength, and the ability to successfully discharge the responsibilities entrusted to me as the Dan Iyan Nguru.

Jazakumullahu Khairan.

His Royal Highness, the Emir of Nguru, (Ameerul Hajj Yobe State)
May Allah continue to elevate his status and grant him long life.

Sign
Ya'u Muhammad Coca-cola
(Director Media And Publicity)

04/05/2026

EL-NUR PROPERTY AGENT AND SELL LTD

Mun shirya tsaf domin bada filaye loan ga mai buƙata sai ya tuntuɓe mu ta adireshin mu kamar haka:

Head Office: New Machina Motor Park, Along Machina Road Nguru, Yobe State.

Phone Numbor:
07039206452
08065713577
07035112611
Email: [email protected]

Gmail is email that’s intuitive, efficient, and useful. 15 GB of storage, less spam, and mobile access.

The Director Media And Publicity of El Nur Property Agent and Sell Limited, Ya'u Muhammad Coca-Cola, represented the com...
02/03/2026

The Director Media And Publicity of El Nur Property Agent and Sell Limited, Ya'u Muhammad Coca-Cola, represented the company in delivering a congratulatory message to the newly elected Chairman of the All Progressive Congress (APC) in Nguru, Hon. AbdulKadir Juma, at his residence.

The visit and congratulatory message highlighted the effort, dedication, and commitment of the new Party Chairman, as well as the strong relationship and mutual trust between the Chairman Company's , Alh. Musa Muhammad Nura, and the new APC Chairman, Hon. AbdulKadir Juma.

We pray that Almighty Allah grants him success, blesses his leadership, and gives him the ability to unite the leaders and members of the party. May Allah continue to guide and support them in their responsibilities.

Address

Machina Road
Nguru

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 19:00
Wednesday 09:00 - 19:00
Thursday 09:00 - 19:00
Friday 09:00 - 19:00
Saturday 09:00 - 19:00
Sunday 09:00 - 19:00

Telephone

+2347039206452

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Leah Brooks posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Leah Brooks:

Shortcuts

Share