Hassan Yabo

Hassan Yabo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hassan Yabo, Real Estate, Yelwa Yauri, Port Harcourt.

RANKASHI DADE DPM SANI BALA YAURI CONGRATULATION.Ina taya Mai girma DPM Sani bala Yauri murnan wannan kyauta daya samu A...
20/02/2025

RANKASHI DADE DPM SANI BALA YAURI CONGRATULATION.

Ina taya Mai girma DPM Sani bala Yauri murnan wannan kyauta daya samu Allah yasa Amore Amin.

Daga Hassan Yabo
S.a Media

Congratulation one's again lawali atiku rofiya.Ina taya lawali da amaryar shi murnan wannan rana na alhamis Wanda Yayi d...
20/02/2025

Congratulation one's again lawali atiku rofiya.

Ina taya lawali da amaryar shi murnan wannan rana na alhamis Wanda Yayi daidai da 20/2/2025. Da aka daura aurensu.

Muna musu fatan alkhairi da addu'an Allah yasanyawa auren albarka Amin.

Daga Hassan Yabo
S.a Media

KEBBI STATE WE STAND WITH KAURAN GWANDU 2027.TAWAGAR SHUGABAN JAM'IYAR APC NA YAURI LOCAL GOVERNMENT HON YUSUF ALHASSAN ...
19/02/2025

KEBBI STATE WE STAND WITH KAURAN GWANDU 2027.

TAWAGAR SHUGABAN JAM'IYAR APC NA YAURI LOCAL GOVERNMENT HON YUSUF ALHASSAN SUNA TAREDA KAURAN GWANDU A SHEKARA TA 2027 IN SHA ALLAHU.

Daga Hassan Yabo s.a Media.

Jama'ar Yauri local government karkashin jagorancin Hon Yusuf Alhassan suna Mika sakon gaisuwa da goyon bayan ga Mai girma gwamnan jahar kebbi comrade Dr Nasir Idris kauran gwandu gwamnan talakawa gwamnan jahar kebbi.

Fatan Allah yakaimu lokaci lafiya Amin.

Daga Hassan Yabo
S a Media to the Apc chairman party Yauri LG.

DAGA BABBAN BIRNIN JAHAR KEBBI WAJEN TARON (WE STAND FOR KAURAN GWANDU 4+4) YAU LARBA 19/2/2025.::::::::::::::::::::::::...
19/02/2025

DAGA BABBAN BIRNIN JAHAR KEBBI WAJEN TARON (WE STAND FOR KAURAN GWANDU 4+4) YAU LARBA 19/2/2025.
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::

Daga Hassan Yabo s.a Media

Shugaban jam'iyar Apc na Yauri local government Hon Yusuf Alhassan da tawagar shi sun samu halartan Taron goyon bayan Mai girma gwamnan jahar kebbi comrade Dr Nasir Idris kauran gwandu yasake Mai Mai tawa karo na biyu Wanda ya gudana a Babban filin wasan kwallon kafa na Haliru Abdu stadium dake hannun riga da ofishin mataimakin gwamna a cikin garin birnin kebbi.

"Ya Yan jam'iyar Apc na Yauri local government karkashin jagorancin shugaban jam'iyar Hon Yusuf Alhassan duk a wajen Taron goyama kauran gwandu baya yasake tsayawa a shekara ta 2027 in Allah yakaimu.

Daga Hassan Yabo
S.a Media to the Apc chairman party Yauri LG

On my way to birnin kebbi friend and family I need your prayers please.
19/02/2025

On my way to birnin kebbi friend and family I need your prayers please.

Address

Yelwa Yauri
Port Harcourt
21

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hassan Yabo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hassan Yabo:

Share

Category