Safana Local Government Progressive and Consultative Forum

Safana Local Government Progressive and Consultative Forum Safana Local Government Progressive and consultative forum was established on 1st June, 2025.

CALL TO THE STATE CDP - SAFANA LGAToday, 14/09/2026, the Katsina State Community Development Programme relief grains wer...
14/09/2026

CALL TO THE STATE CDP - SAFANA LGA

Today, 14/09/2026, the Katsina State Community Development Programme relief grains were distributed in Safana.

What we saw was not pleasing. The distribution was done with favoritism and bias. Those who were most in need did not get it.

We are suspicious as we have seen signs that part of the grains are being sold, but we are asking the authorities to investigate and confirm the truth.

We are calling on the leadership of the State CDP to investigate how the distribution was conducted in Safana to ensure justice is done.

We are only seeking justice.

04/09/2026

*SANARWA TA GODIYA ❤️*

Alhamdulillah !

Mai Girma Chairman Safana LGA, Hon. Abdullahi Sani "Brazil" Ya Bai Wa Al'ummarmu Sabbin Na'urorin Auna Jini Na Zamani (Arm Type Electronic BP Monitor) Ta Hannun Kungiyar Mu Watau Safana Progressive And Consultative Forum.

Wannan Tallafi Zai Inganta Lafiya Da Samun Sahihin Sakamako Ga Al'umma.

Muna Cewa ALLAH Ya Saka Maka Da Alkhairi, Ya Ƙara Maka Ikon Hidimtawa Al'umma. 🙏
_- Safana Local Government Progressive And Consultative Forum_
_4/09/2026_

ALLAH Ya Ƙara Mamu Albarka Da Nasara Amin ❤️

04/09/2026
04/09/2026

*SANARWA TA GODIYA ❤️*

Alhamdulillah!

Mai Girma *Chairman Safana LGA, Hon. Abdullahi Sani "Brazil"* ya bai wa al'ummarmu *sabbin na'urorin auna jini na zamani* _Arm Type Electronic BP Monitor_ ta hannun kungiyar mu *Safana Local Government Progressive And Consultative Forum*.

Wannan tallafi zai inganta lafiya da samun sahihin sakamako ga al'umma.

Muna cewa *Allah ya saka maka da alkhairi, ya ƙara maka ikon hidimtawa al'umma* 🙏
_- Safana Local Government Progressive and Consultative Forum_
_4/09/2026_

Allah Ya Ƙara Mamu Albarka Da Nasara Amin ❤️

*SAFANA LOCAL GOVERNMENT PROGRESSIVE AND CONSULTATIVE FORUM**SANARWAR GODIYA DA JINJINA GA MAI GIRMA CHAIRMAN*Alhamdulil...
04/09/2026

*SAFANA LOCAL GOVERNMENT PROGRESSIVE AND CONSULTATIVE FORUM*

*SANARWAR GODIYA DA JINJINA GA MAI GIRMA CHAIRMAN*

Alhamdulillah! Alhamdulillah!

A yau ne *Mai Girma Shugaban Karamar Hukumar Safana, Hon. Abdullahi Sani "Brazil"* ya samu damar kawo mana *sabbin na'urorin awo na jini na zamani*
_Arm Type Electronic Blood Pressure Monitor_

Wannan na'ura ta zamani ce wacce za ta tabbatar da *ingantaccen sakamako da sauri* wajen auna hawan jinin al'ummarmu ta wannan Karamar Hukuma. Ya bai wa wannan gudunmawa ta hannun kungiyar mu mai albarka *Safana Local Government Progressive and Consultative Forum*.

*Kalmar Godiya da Jinjina:*
Gaskiya ba za mu iya bayyana farin cikin mu da jinjinar da muke yi muku ba, Mai Girma Chairman. Wannan ba shine karon farko da ka nuna kauna da damuwa ga lafiyar al'ummarka ba. Kai jagora ne na gaskiya, mai hangen nesa kuma mai son cigaban al'umma.

Wannan tallafi zai taimaka matuƙa wajen saukaka wa al'ummarmu gwajin lafiya, musamman masu fama da hawan jini.

*Addu'a:*
Muna kara mika godiya da addu'a ga Allah SWT ya *ƙara maka lafiya, ƙarfin gwiwa, hikima da ikon sauke nauyin da al'ummar Ƙaramar Hukumar Safana s**a ɗora maka*. Allah ya saka maka da mafificin sakamako, ya kuma ba ka nasara a dukkan ayyukan cigaban da kake yi.

Allah ya ba mu zaman lafiya mai ɗorewa 🤲

*Sahannu:*
*Safana Local Government Progressive and Consultative Forum*
31 ga Agusta, 2026

*ZIYARAR BANGIRMA 📸*Kungiyar *Safana Progressive and Consultative Forum* ta kai ziyarar bangirma ga *Sabon DPO na Safana...
18/08/2026

*ZIYARAR BANGIRMA 📸*

Kungiyar *Safana Progressive and Consultative Forum* ta kai ziyarar bangirma ga *Sabon DPO na Safana LGA, CSP Abubakar Mohammed Wakili*.

Mun tattauna kan *tsaro da sha'anin shaye-shaye*.
Alhamdulillah ya tabbatar mana da *cikakken goyon baya* kuma ya ce *kofar sa a buɗe take* ga al'umma.

Allah ya ba shi nasara wajen aiki 🙏
_18/08/2026 - Safana Forum_

*ALBISHIR! ALBISHIR!*Alhamdulillah 🙌Godiya ga Allah da kokarin *Hon. Abdullahi Sani "Brazil"* da *Safana Forum*.An biya ...
14/08/2026

*ALBISHIR! ALBISHIR!*

Alhamdulillah 🙌
Godiya ga Allah da kokarin *Hon. Abdullahi Sani "Brazil"* da *Safana Forum*.

An biya kudin tarar *WAEC ₦545,000* na makarantu 3 a Safana.
_CDSS, GPSS da GSSS Babbanduhu_

*Labari Mai Daɗi:* Daga yau _Insha Allah_ za a saki sakamakon daliban mu.

Allah ya ƙara mana albarka ❤️
_- Safana LG Progressive and Consultative Forum_

*TA'AZIYYA DA SANARWA*Mun kai ziyar gaggawa ga Daraktan Lafiya na Safana LGA bisa lamarin *cizon kare* a *R***a/Kwanar D...
12/08/2026

*TA'AZIYYA DA SANARWA*

Mun kai ziyar gaggawa ga Daraktan Lafiya na Safana LGA bisa lamarin *cizon kare* a *R***a/Kwanar Dutsi* wanda ya yi sanadiyyar rasuwar wata mata mai ciki.
_Allah ya jikanta._

Daraktan ya tabbatar za a tanadi *alluran rigakafin ciwon kare* a asibitoci.

Allah ya kiyaye al'ummar Safana 🤲
_- Safana Progressive and Consultative Forum_

09/08/2026

DONATION OF 200 BLOOD BAG BY HON, ABDULLAHI SANI BRAZIL (EXECUTIVE CHAIRMAN SAFANA LG)

THROUGH SAFANA LOCAL GOVERNMENT PROGRESSIVE AND CONSULTATIVE FORUM.

A yaune wannan kungiya mai suna a sama s**a samu zama domin raba kayan da mai girma chairman ya bamu domin tallafama mutanen mu marassa hali a asibitochin mu,

Ga yadda muka raba kayan kamar dai kullum

R***a A
R***a B da
Safana

Daga yanzu Muna sanar da alummarmu achi gaba da zuwa ana amsa kamar yadda aka saba
Mungode,

Address

Unguwar Alkali Safana
Safana

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Safana Local Government Progressive and Consultative Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share