Arbic And Islamic Education Board Sokoto.

Arbic And Islamic Education Board Sokoto. I will like to assist my board

SANARWA!!! SANARWA!!! SANARWA!!!.Amadadin Mai Girma Kwamishinan ilmin Primary Da Secondary Na Jahar Sokoto.Alh. Dr. MB A...
04/11/2022

SANARWA!!! SANARWA!!! SANARWA!!!.

Amadadin Mai Girma Kwamishinan ilmin Primary Da Secondary Na Jahar Sokoto.
Alh. Dr. MB Abubakar Guiwa, Da Shugaban Kwamitin Musabuqa Na Jahar Sokoto, Mai Girma Senator Garba Ilah Gada, Da Shugaban Gudanarwa Na Hukumar Ilmin Larabci Da Addinin Musulunci Halifa Yahayya Na Malam Boyi, Da Secretary Na Zantarwa Na Hukumar Dr. Umar Altine Dandin Mahe.

Dukkaninsu suna farinciki gayyatar daukacin yan musabuqa da sauran al'ummarusulmi baki daya zuwa wajen addu'ar buda musabuqar al'kur'ani mai girma wadda aka saba shekara shekara karo na 👉37👈 Inda za'abude gasar ta musabuqa ta wannan shekarar a gobe ranar assabar 05/11/2022 amasallacin jumu'a na makarantar hardar Al'kur'ani da sauran ilmummukka na Sarkin Musulmi Muhammadu Maccido, Dake nan sokoto.

Da karfe goma na safe, Dafatar Allah yabada ikon halarta amin, Allah Yasamu acikin ceton Al'kur'ani Mai Girma Allahumma Amin.

Rubutawa ✍️✍️✍️
Mu'azu Muhammad Mataimaki Na Musamman Akan Sha'anin Yada Labarai Ta Kafar Sada Zumunta Ta (Social Media) Na Hukumar Ilmin Larabci Da Addinin Musulunci.

12/09/2022

Alhamdulillah

27/08/2022

Alhamdulillah.

Address

Gidadawa
Sokoto
07038333849

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arbic And Islamic Education Board Sokoto. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category