MAFAN Ventures

Call Website Contact the business

MAFAN Ventures Verified Properties in Sokoto. No Scams. No Stories. We physically inspect every house, shop & land before listing. Your Trust.

Our Priority.
📞 +234 703 333 6208 | Sokoto-Binji Road
Email: [email protected] | Open: 9AM-6PM, Mon-Sat

Breaking News‼️‼️ 'Yan takarar gwamnan jam'iyyar ADC a jihohi bakwai na Arewa maso Yamma sun yi alƙawarin aiwatarda mafi...
10/09/2026

Breaking News‼️‼️ 'Yan takarar gwamnan jam'iyyar ADC a jihohi bakwai na Arewa maso Yamma sun yi alƙawarin aiwatarda mafi ƙarancin albashi na Naira 110,000 tare da kafa asibitoci na musamman 21 a faɗin yankin idan aka zaɓe su a zaɓen gwamnonin shekarar 2027.

‘Yan Takarar sun yi alƙawarin ne yau Laraba an Abuja yayinda suke rattaba hannu kan yarjejeniyar 'Yan takarar gwamnonin Arewa maso Yamma ta 2027–2031.

Ajandar haɗin gwiwa na yanki ya mayarda hankali kan tsaro, cigaban tattalin arziki da inganta ayyukan jama'a.

‘Yan takara jihohin Jigawa, Kaduna, Kano, Katsina, Kebbi, Sokoto da Zamfara ne s**a sanya hannu kan yarjejeniyar.

Tsohon Ministan Shari’a kuma ɗantakarar gwamnan Jihar Kebbi, Abubakar Malami, SAN, ne ya karanta sanarwar, yace 'yan takarar sun amince su daidaita manufofinsu kan batutuwan da s**a wuce iyakokin jihohi daban-daban.

Babban alƙawarin dake cikin yarjejeniyar shine aiwatarda mafi ƙarancin albashi na Naira 110,000 ga ma'aikata a duk jihohin Arewa maso Yamma bakwai idan 'yan takarar s**a lashe zaɓensu.

‘Yan takarar sun kuma yi alƙawarin kafa assibitoci na musamman guda ɗaya a kowace gundumar sanatoci 21 na yankin, tare da matakan ƙarfafa kiwon lafiya na farko da faɗaɗa damar samun inshorar lafiya.

Muhammad Abubakar Fandirma
CEO MAFAN Ventures
07033336208

SOCIAL MEDIA: DAMAR CI GABA KO HANYAR BATA LOKACI?. WACE AMFANI TAKE DA SHI GA MATASAN AREWA?Jiya na samu damar halartar...
09/09/2026

SOCIAL MEDIA: DAMAR CI GABA KO HANYAR BATA LOKACI?.

WACE AMFANI TAKE DA SHI GA MATASAN AREWA?

Jiya na samu damar halartar wani taro na wayar da kai ga matasa masu tasowa domin samun kyakkyawar gobe.

A wurin taron, na yi tambayoyi biyu da na ga ya kamata mu tattaunasu anan a matsayin al'umma:-
1️⃣ Menene Social Media Platform?.
2️⃣ Menene amfanin Social Media ga matasanmu na Arewacin Najeriya?.

A yau, kusan kowane matashi yana amfani da Facebook, TikTok, WhatsApp, Instagram, X ko LinkedIn.

Amma tambayar ita ce:-
👉 Shin muna amfani da Social Media ne wajen gina makomarmu, ko kuma muna amfani da shi ne kawai wajen nishaɗi da bata lokaci?.

A ganina, Social Media na iya zama makaranta, kasuwa, ofis, hanyar neman aiki, hanyar koyon sana'a da kuma hanyar haɗa matasa da manyan damammaki.

Idan aka yi amfani da shi yadda ya kamata.
Amma ina son jin ra'ayinku, musamman na matasan Arewa:-

👉 Mene ne Social Media a fahimtarku?.
👉 Wane babban amfani kuke ganin yake da shi ga matasan Arewacin Najeriya?.
👉 Kuma mene ne babban ƙalubalen da yake kawo mana?.

Ku rubuta ra'ayinku a comment. 🗣️👇

Wataƙila amsar da za ku bayar a nan za ta zama darasi ga wani matashi da yake neman hanyar gina makomarsa.

Arewa Youth Congress
Youth Opportunities
Muhammad Abubakar Fandirma
MAGAJIN GARIN SAKKWATO.
Surajo Hashimu
Kannywood

02/09/2026

Alhamdulillah
GoodMorning Global Good Morning Everyone
ABDUL SAMAD ISIYAKA RABI,U BUA FANS GROUP
BUA Group
BUA Cement Plc
BUA CEMENT INDUSTRY
BUA 2023 (Barr. U. Ashafa) Campaign Group
Sokoto.Media









🦺 SAFETY IS NOT JUST A REQUIREMENT — IT IS A RESPONSIBILITY 🦺Duk lokacin da muka shiga wurin aiki, muna da alhakin kare ...
01/09/2026

🦺 SAFETY IS NOT JUST A REQUIREMENT — IT IS A RESPONSIBILITY 🦺

Duk lokacin da muka shiga wurin aiki, muna da alhakin kare kanmu, abokan aikinmu, da iyalin da ke jiranmu a gida.

Eh, sanya PPE yana da muhimmanci ✔️
Amma gaskiyar tsaro ta wuce haka.
Tsaro shine:
👉 Gano hadari kafin ya faru
👉 Bin dokokin aiki
👉 Fadin gaskiya idan ka ga wani abu bai daidaita ba
👉 Daukar matakin da ya dace ko da babu wanda ke kallo

A ganina cewa "Zero Harm" yana farawa da alhakin kowane mutum daya da kuma kyakkyawar al'adar tsaro.

Bari mu sanya tsaro ya zama al'ada, ba wai slogan kawai ba.

Think Safety ✅
Work Safely ✅
Go Home Safely ✅

Kai wane mataki ka ɗauka a yau don tabbatar da tsaronka da na abokan aikinka?

Proud to be BUA Personnel 💪








YOUTH ARE THE FUTURE OF SAFETY. LET'S PROTECT THEM. 💪Yesterday was International Youth Day.  And today, I’m thinking abo...
13/08/2026

YOUTH ARE THE FUTURE OF SAFETY. LET'S PROTECT THEM. 💪

Yesterday was International Youth Day.
And today, I’m thinking about every young person stepping onto a site for the first time.

I see their energy. I see their dreams.
But I also see the risks they don’t see yet.

This is my team at MAFAN VENTURES.
Young people. Trained. Protected. Committed.
This is what 100% PPE compliance looks like.
No shortcuts.

To my fellow young people:
Your life is bigger than "just 5 minutes".
Your family is waiting for you to come home safe.
Wear your PPE right. Speak up about hazards. Never cut corners.

To Company Leaders and HSE Professionals:
Let’s mentor them. Let’s train them. Let’s build a culture where safety is not a rule, but a habit.

Because when we protect our youth, we protect the future of this industry.

Tag a young person on site who needs to see this.
Let’s make a promise today: No harm. No shortcuts. Everyone goes home safe. 🙏

What’s one safety lesson you wish someone told you when you started? Drop it below 👇

⚠️ MUTANEN SOKOTO: Kafin ka biya kuɗin gida/fili, duba waɗannan abubuwa 3 na farko.Na yi aiki shekaru 7+ a Safety na mas...
25/06/2026

⚠️ MUTANEN SOKOTO: Kafin ka biya kuɗin gida/fili, duba waɗannan abubuwa 3 na farko.

Na yi aiki shekaru 7+ a Safety na masana'antu.
Abin da na gani a gidajen Sokoto yana tsoratawa a wasu wuraren.

Duk muna duba paint da tiles kawai.
Amma muna manta da abubuwan da za su iya kashe mu.

GA ABUBUWA 3 DA DOLE KA DUBA:

1. WAYA/NEPA
Yawancin gidaje waya 1.5mm ne kawai ake amfani da su.
Idan ka kunna AC + Freezer + Microwave gaba ɗaya = WUTA ZATA ƘONE.
Ka kira electrician ya duba.

2. RUWAN DAMANA
Idan fili ƙasa ne lowland, ruwan sama zai shiga foundation.
Bayan shekara 2 ganuwar gidan za ta fara fashe-fashe.
Duba soakaway.

3. ISKA/GAZ
Kitchen da aka rufe gaba ɗaya ba tare da taga ko fan ba = Carbon monoxide daga gas.
Wannan yana kashe mutum ba tare da saninsa ba.

Ni ba agent na kowa ba.
Ni Founder na MAFAN VENTURES.
Aikinmu shine kare iyali.

Kana son siyan gida amma ba ka da lokacin duba waɗannan?
Aika SAFETY a DM.
Ko rubuta 'SAFETY' a comment, zan tura maka checklist kyauta da zai kare maka kuɗi miliyoyi.

Lambar waya: 07033336208



good property is more than a building or a piece of land — it is a future, a family home, a business opportunity, and a ...
22/06/2026

good property is more than a building or a piece of land — it is a future, a family home, a business opportunity, and a valuable investment.

At MAFAN Ventures, we help you find verified houses, apartments, shops, office spaces, and land plots in Sokoto State Metropolis.

We are committed to making your property search easier, safer, and more reliable.

Are you looking to buy, rent, sell, or invest in property?

Send us a message today.

📞 WhatsApp: 07033336208
🌐 www.mafanventures.com
📧 [email protected]

Follow MAFAN Ventures for available properties, land opportunities, real estate updates, and investment tips.

Fathers are the first architects of our lives. They don’t just build houses with cement and blocks. They build destinies...
21/06/2026

Fathers are the first architects of our lives.

They don’t just build houses with cement and blocks.
They build destinies with sacrifices. They build character with discipline.
They build hope with prayers said in silence.

To every man leading his home with love, patience, and vision: You are unseen, you are underappreciated, but you are the true King of Strength.

My own father taught me that integrity is the strongest foundation you can lay.
That lesson built MAFAN Ventures.

Today we celebrate you.
Not just with posts, but with gratitude that runs deep.

Happy Father’s Day to all the real heroes holding families together 💛

Which lesson did your father teach you that still guides you today?.
Drop it in the comments.
Let’s honor them.

Muhammad Abubakar Fandirma
CEO, MAFAN Ventures
"Your Trust, Our Priority"









Address

No 16, Sokoto-Binji Road, Near BUA CEMENT COMPANY PLC
Sokoto
840283

Opening Hours

Monday 08:00 - 18:00
Tuesday 08:00 - 18:00
Wednesday 08:00 - 18:00
Thursday 08:00 - 18:00
Friday 08:00 - 18:00
Saturday 08:00 - 16:30

Telephone

+2347033336208

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAFAN Ventures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MAFAN Ventures:

Shortcuts

Share