Imam Fa'izu Sheikh Ado Musa

Imam Fa'izu Sheikh Ado Musa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam Fa'izu Sheikh Ado Musa, Real Estate, Ran Road Bauchi, Tafawa-Balewa.

08/04/2024
31/01/2024

Ka girmama mutumin da ya fito daga babban gida.
Amma, kada ka yi koyi a cikin Addini sai da malami mai tsoron Allah

أهلاً بيوم العيدما مثله من عيدقد حل في المولودفيه محل زحلAlhamdulillah munagodiya Wa Allah Dawannan Baban Kyauta Dayaman...
26/09/2023

أهلاً بيوم العيد
ما مثله من عيد
قد حل في المولود
فيه محل زحل
Alhamdulillah munagodiya Wa Allah Dawannan Baban Kyauta Dayamana Nasamuwan Annabin Rahama Nibiyil'umma Allah Qaramana Soyayya Da Biyayyan Annabi Muhammad S.A.W Da Iyalan Gidansa

الحمدللههَنِيئًـــا لِإِبْـــرَاهِيمَ لاَحَ هِلاَلُـــهُ                        هِــلاَلٌ بَــدَا لِلنَّـــاظِرِينَ جَمَ...
01/10/2022

الحمدلله
هَنِيئًـــا لِإِبْـــرَاهِيمَ لاَحَ هِلاَلُـــهُ
هِــلاَلٌ بَــدَا لِلنَّـــاظِرِينَ جَمَالُــهُ
هِــلاَلُ رَبِيــعٍ جَـاءَ فِيـهِ مُحَمَّـدٌ
فَــتَمَّ لَنَــا الْبُشْــرَى وَعَـمَّ نَوَالُـهُ
لِأَفْضَلِ أَرْضٍ حَلَّ أَفْضَلُ مُرْسَلٍ
بِأَفْضَــلِ يَــوْمٍ فَاسْــتَبَانَ كَمَالُـهُ
قَدِ اخْتِيرَ مِنْ كُلِّ الْعَوَالِمِ أَصْـلُهُ
كَمَا اخْتِيرَ وَاخْتِيرَتْ لِذَاكَ فِعَالُهُ
مُحَمَّـــدُ مُخْتَـــارٌ وَآدَمُ طِينَــــةٌ
مُحَمَّدُ يَـوْمَ الْبَعْـثِ رَاقَ خِصَالُـهُ
مُحَمَّـدُ نُـورُ الْحَـقِّ وَهْـوَ مُحَمًَـدٌ
عَظِيمٌ عَظِـيمُ الْخُلْـقِ تَمَّ جَلاَلُـهُ
عَلَيْـــهِ صَـــلاَةُ اللَّهِ ثُمَّ سَـــلاَمُهُ
يَــزُولُ عَــذَبٌ آن مِنْــكَ زَوَالُـــهُ
عَلَيْـــهِ صَـــلاَةُ اللَّهِ ثُمَّ سَـــلاَمُهُ
يَـــتِمُّ لِبَرْهَــامَ الْحَــقِيرِ وِصَــالُهُ
عَلَيْـــهِ صَـــلاَةُ اللَّهِ ثُمَّ ســـلاَمُهُ
يُبِيــدُ عَــدُوَّ الــدِّينِ مِنْـكَ قِتَالُـهُ
عَلَيْـــهِ صَـــلاَةُ اللَّهِ ثُمَّ سَـــلاَمُهُ
يَكُــونُ عَــدُوِّي شُـدَّ مِنْـكَ وَبَالُـهُ
عَلَيْـــهِ صَـــلاَةُ اللَّهِ ثُمَّ سَـــلاَمُهُ
مَتَى لاَحَ مِنْ فَوْقِ السَّمَاءِ هِلاَلُهُ
عَلَيْـــهِ صَـــلاَةُ اللَّهِ ثُمَّ سَـــلاَمُهُ
بِمَا خُصِّصَ الْأَصْحَابُ طُرًّا وَآلُـهُ

Badan mahaifina banekai... وَأَمَّا بِنِعْمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثْ...Bantaba ganin Malami dakowani irin ma'ana na ilimi, m...
29/09/2022

Badan mahaifina banekai...
وَأَمَّا بِنِعْمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثْ...
Bantaba ganin Malami dakowani irin ma'ana na ilimi, mai tsayuwa akan sunna a aikace, mai hakuri, mai tausayi, jarumi, maras tsoro, sadauki awajen yaki, mai kyauta, mai tawadi'u, mai zumunchi, mai kwarjini, mai ladabi, mai kunya, mai gaskiya, mai amana, talaka mai qana'a, mai tsafta, mai rike iyali, mai son jama'a, maras kwadayi, mai juriya wajen bada karatu, mai naci afagen duba karatu, mai hangen nesa, mai cika alqawari, mai tsan-tsaini, wayayye, wanda baya shiga abinda baishafeshiba, maison ALLAH da Annabi da Ahlin gidansa, da Sahabbai da Waliyai dakuma son mahaifa, wallahi tallahi bantaba cinkaro da mutum kamarka ba. Bance Kuma Babuba amman dawuya.

Zantukanka danasaba ji...
(1)Hakane! ALLAH yakyauta! Subhanallahi! Lahaulaula walaquwati...
(2)Kawo littafinka...
(3) ALLAH yayi albarka! ALLAH yasaka da alkhairi.
(4)ALLAH yarufa asiri! ALLAH yayi sutura! ALLAH yasanya alkhairi. ALLAH yabiya buqata!
ALLAH yasa agama lafiya!
(5) Kutsaya kudage kunimi ilimi kowani irine... Na addini kobabu komi zaku hadu da ALLAH lafiya. Na zamani kobabu komi zaku kore jahilci kuma yahaska muku hanya.
(6) Aiki daban arzuqi daban!
(7) Ayi hakuri dai... Kowa arabu dashi lafiya.
(8)Ayita addu'a ALLAH zaikawo mafita.
(9) Kuje kuduna wane. Atafi ahankali. Andawo? Alhamdulillahi.
(10)Haiyataralliye, Duniya tsohon garin. Ko ance maka ALLAH wasane.

Abin sai wanda yasanka💕💙

Alqalami: ✍️. ALIYU ADO MUSA TAFAWABALEWA

Dukkan godiya ta tabbata ga ubangijin talikai bisa daman damuka samu nabude masallacin juma'a atudun-wada bununu. Godiya...
23/09/2022

Dukkan godiya ta tabbata ga ubangijin talikai bisa daman damuka samu nabude masallacin juma'a atudun-wada bununu. Godiya ta musamman ga larabawan da s**a karasa mana aikin, Haj. Burga, danmajalisa mai wakiltar lere bula. Moh'd musa lumo da dukkanin wadanda s**a bada gudunhmawa koda ta jinjina ga Shugaban komitin masallaci Alhaji iro s fawa {galadiman sarkin tudun-wada} Alhaji Nasiru Saleh {wakilin sarkin tudun-wada} da shauran mambobin komiti mutanin unguwa mutan gari da bakin da s**a sami halarta da wadanda basu sami izinin zuwa ba Allah ubangiji yasa kowa yakoma gida lafiya
الحمدلله جمعه مبرك

Address

Ran Road Bauchi
Tafawa-Balewa
32723482

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Fa'izu Sheikh Ado Musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category