Dausayin Yabon Annabi s.a.w Vision radio kano

Dausayin Yabon Annabi s.a.w  Vision radio kano Shirine da zai dinga tattatuna wa da mawakan yabon Annabi s.a.w wanda yazamana cikin yabon babu kauce hanya bisa yabon Annabi.

shirin zai dinga zuwa muku adukkan ranar juma"a da misalin karfe 2.00pm
haaa zalika zaku iya bada buga waya.

20/01/2023
06/05/2022

Cikin yardar Allah YaU zamu karbi ba kuncin malam Hamza Usman Mai DUBUN ISA a vision Radio 92.5 FM Kano, Kuma zamu iya kallon mu ta wannan fejin, Kuma zamu iya Bada gudun mawa ta nan ko bugo waya. Mungode

Cikin yardar Allah zamukarbi bakuncin Babban sectary na hukumar tace finanai da kasidun Yabon Annabi muhammad s.a.w agob...
30/12/2021

Cikin yardar Allah zamukarbi bakuncin Babban sectary na hukumar tace finanai da kasidun Yabon Annabi muhammad s.a.w agobe ranar jumaa, 2 zuwa uku zaku iya bada gundunmawa kaintsaye

Gobe jumaa 9 12 2021 zamu karbi bakuncin wadannan yara masu Yabon Annabi muhammad s.a.w 2.3pm .MASU SUNA ABNAU SHEKH QAR...
09/12/2021

Gobe jumaa 9 12 2021 zamu karbi bakuncin wadannan yara masu Yabon Annabi muhammad s.a.w 2.3pm .
MASU SUNA ABNAU SHEKH QARIBALLAH

Zaku iya bada gundunmawa akan wannan shiri nakune namune.

Insha Allahu ranar 21 -11-2021 asabar kenanZamu kawo muku  maukibin kadiriyya live kaitsaye daga  filin waliyyai dake ka...
14/11/2021

Insha Allahu ranar 21 -11-2021 asabar kenanZamu kawo muku maukibin kadiriyya live kaitsaye daga filin waliyyai dake kano. Allah yasa damu za ayi ,yasa ayi taro lfy agama lafiya amin

05/11/2021

Dafatan zaka bamu gundunmawa sosai

01/11/2021

Insha Allahu tanan zaku dinga ganin shirin namu na DAUSAYIN YABON ANNABI MUHAMMAD kai tsaye dukkan sati aranar jumaa da karfe 2-3

29/10/2021

Zamu kasance daku insha Allahu da karfe 2 zuwa uku na gobe JUMAA 29 10n2021 zaku iya bugo waya don bayyana yadda kuka gudanar da takutaha awajanku.92.5 fm Kano

29/10/2021

Gobe jumaa 29 10 2021 zamu kasance daku kai tsaye kuyimana bayanin yadda kuka gudanar da takutaha awajanku. Zaku iya bugo waya don bamu amsa. 92.5 fm Kano da karfe 2-3 pm

Address

81/82 Guda Abdullahi Road Farm Center
Tarauni

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dausayin Yabon Annabi s.a.w Vision radio kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category