12/06/2026
Assalamu Alaikum Ina ma kowa fatan Alkhairi
Wadanda ba su da lafiya Allah ubangiji ya ba su lafiya Ameen.
Wadanda Kuma su ke neman wani biyan bukata Allah ubangiji ya biya masu da Kuma nima Mai magana.
Ameen ya Hayyu qayyum.
๐๏ธ๐๏ธ DA'AWA YOUTH GUIDANCE AND DEVELOP MENT FOUNDATION.๐๏ธ
*Ina kira ga yan'uwa idan an ga matasa a cikin wani Yanayi na cikin maye , a daure a taimake su.
Bari in bada wani misali na wani yaron ya Sha abin maye da ya fi kafin sa.
Sai mutane s**a bi shi Yana faduwa Suna ma shi Bidio Suna dariya,
Mu tuna da na kowa ne.
*Misali na biyu ๐dama ya hau Yana tafi ya asaman kwano da kar aka saukar da shi.
Da Kwayan ta sake shi , don ya ji tsoron, Amma da aka tambaye shi sai ya ce Saudiyya zai ke.
Kun ji Aikin Mutanen nawa watau(BaBa).
Allah ubangiji ya shiryar mana da matasan mu Ameen don son Annabi da Al Kur'an Ameen.
Zan ci gaba In sha Allah.
Wadannan Illoln SHAYE SHAYE Suna ๐Sa _Canza Kamanu:canza kamanni shi ne wani Sifa masana akan Harkan Kwaya Hukumar NDLEA s**a tabbatar da haka.
Idan mutum fari ne sai ya koma Baki saboda Kwaya
๐Mai tsabta ya koma mara tsabta.
๐Dr, IBRAHIM Wanda ya siffanta da kwaya da cewa: Zan Canja maka kamanni inda da an gan ka an San ina tare da kai.watau(Kwaya). Saboda ka ban banta da sauran mutane.
๐Ta wajen magana, tafiya. Sutura,Har akwai wani Takalmi Mai Suna Ba SULHU.
Wannan wani Yaron sune na BaBa
Balantana an Hau Net work .watau ana cikin maye.
๐RAMA :shi ma Yana Daya cikin illan da zaka GA matashi ya rame yayi bakin kirin Kai ya ya mutse.
Kamar yanda masu Harkan kwayoyi s**a yi bincike akai.
๐Roke+Roke: ROKO wani illla ne da matashi ke faduwa a cikin na Yan Roke Roke ga Wanda Yasan zai taimake shi.kuma cikin hikima ya ke rokon ko kina kaza ko da yake ni ya kamata in Taimaka ma ki.
Ko Kuma yayi karya ya ce mama na ba ta da lafiya. Yana so ya San mata maganin da maka man tan su don kawai ya sami kudin da zai shaye shaye . Allah ya sa mu face Ameen
Idan ka ga irin haka in d