Masarautar Hausawan Turai

Masarautar Hausawan Turai Dandalin Zumunci da Hadin Kan Hausawa Mazauna Turai.

A yau ranar Jumu’a 12 ga Watan Satumba 2025, a Ka daura Auren daya da gan cikin ‘Ya ‘Yan Sarkin Hausawan Guinea Bissau, ...
12/09/2025

A yau ranar Jumu’a 12 ga Watan Satumba 2025, a Ka daura Auren daya da gan cikin ‘Ya ‘Yan Sarkin Hausawan Guinea Bissau, Alhaji Muhammad Sulaiman Adam (Manna) a Uguwar Gwammaja da ke Binin Kano. Muna yi wa Amarya da Anno Fatan Alkhairi.

Yadda aka aka Daura Auren ‘Yar gidan Sarkin Hausawan Turai, Alhaji Muhammadu Sirajou Djankado, Juma’a 19 ga Watan July 2...
25/07/2025

Yadda aka aka Daura Auren ‘Yar gidan Sarkin Hausawan Turai, Alhaji Muhammadu Sirajou Djankado, Juma’a 19 ga Watan July 2025 a Masallachin Maryam Abacha American University da ke Birnin Kano.

Godiya ta musamman ga:

1. Mai Martaba Sarkin Hausawan Turai Dr. Surajo Jankado Paris
2. ⁠Prof Adamu Abubakar Gwarzo
3. ⁠All Maryam Abacha American University Staff
4. ⁠All protocol of Prof Gwarzo Ma
5. ⁠Alh Yusuf Usman
Sarkin Gabacin Afirka Nairobi Kenya
6. Alh Ahmed İsmail Sarkin Zangon Aflao Ghana
7. ⁠malam Bature Sarkin Kutume Togo
8. ⁠Alh Salihu Abdulai Sarkin Songhai
9. ⁠Alh Ahmadu Tijjani Danbaba Na biyu Sarkin Hausawan Zangon Kwatono
10. ⁠Alh Abbas Mohammed Sarkin Samarun Fulani Ghana
11. ⁠Faisal Kada Abdülkadir Songain Informantion officer
12. ⁠Alh Musa Ali Sarkin Danu Ghana
13. ⁠Alhaji Muntari Kabara Sarkin Hausawan Canada
14. ⁠Malam Bature Abdülkadir Saekinh Hausawan Togo
15. ⁠Alh Kamal AmbassadorGermany
16. ⁠Alh Abubakar Ousman Tingure
17. ⁠Allh Uosman Tingere
18. ⁠Engr Ashiru Babandede Tafida Turai
19. ⁠Dr. Ibrahim Gali Dan Amar Turai
20. ⁠Sheik Abdulrazak London cheif imam UK
21. ⁠Alh Abubakar Usman Bello ED North Keystone Bank
22. Alhaji Muhammad yakubu wazirin masarautar doula Kamaru
23. ⁠Hon Abdulhamid M Sadisu Dan goribar masarautar Turai
24. ⁠Hon Aliyu Bello Sarkin Yakin Hausawan Turai
25. ⁠Ashiru Shamakin Sarkin Hausawan Turai
26. ⁠Muftahu Danmorin Sarkin Hausawan Turai

I got 9 reactions and 3 replies on my recent top post! Thank you all for your continued support. I could not have done i...
11/07/2024

I got 9 reactions and 3 replies on my recent top post! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

Sarkin Hausawan Guinea Bissau ya kai Ziyarar Girmama wa da Mubaya'a ga Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sunusi ...
03/07/2024

Sarkin Hausawan Guinea Bissau ya kai Ziyarar Girmama wa da Mubaya'a ga Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sunusi II a Fadar sa da ke Kofar Kudu

A yau Laraba, 3/7/2024 Sarkin Hausawan Guinea Bissau Alhaji Muhammad Sulaiman Adam (Manna) ya kai wa mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sunusi II ziyarar girmama wa da kuma Mubaya'a ga Sarki. Sarkin Hausawan kuma ya meka sakon gaisuwa da Girmama wa a madadın Sarakunan Hausawan Guinea, Liberia, Gabon, Ghana da Kuma Central African Republic.

31/07/2023

Adresse

25, Rue De L’Effort Mutuel,, Palaiseau
Paris
91120

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Masarautar Hausawan Turai publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager