Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar

Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar, Real Estate, Karbala'.

اللهم لك الحمد على ما جرى به قضاؤك في اوليائك الذين استخلصتهم لنفسك ودينك إذ اخترت لهم جزيل ما عندك من النعيم المقيم الذي لا زوال له ولا اضمحلال بعد ان شرطت عليهم الزهد في درجات هذه الدنيا الدنيه وزخرفها و زبرجها فشرطوا لك ذلك وعلمت منهم الوفاء به

Alhamdulillha Yau 13 /9/2026-Sakamako na jarabawa ta karshe a Hauza cikin makarantar ( دار العلم ) bangaran (مدرسة الهند...
13/09/2026

Alhamdulillha Yau 13 /9/2026
-
Sakamako na jarabawa ta karshe a Hauza cikin makarantar ( دار العلم ) bangaran (مدرسة الهندية)

( مرحلة السابعة.)
كفاية الاصول. ٩٠
كتاب المكاسب. ٩٠
-
Inawa Allah godiya da yabani damar kammala wannan mataki nakarshe, Allah ya sakawa malamaina da alkhairi wadanda s**a koyardani. Ina rokon Allah yabani damar ida cinma gurina na karatun Hauza. Allah yayi amfani damu wajen taimakon Addininsa.
-
Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar

11/09/2026

ALHAMDU LILLAH MUMUNAI SUNATA SAMUN NASARA A yamen
_
Sun kwace mashigar Babul mandab

Anfara saida Admission
10/09/2026

Anfara saida Admission

Alhamdulillah yayanmu zasu taso da soyayya da girmama annbi Muhammad (Saw)-Allah yasakawa wadanda s**ai kokarin hada wan...
06/09/2026

Alhamdulillah yayanmu zasu taso da soyayya da girmama annbi Muhammad (Saw)
-
Allah yasakawa wadanda s**ai kokarin hada wannan maulud Musamman Lujnar islamiyyu ta Garin Katsina
-
Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar Al'ha'iriy
-

05/09/2026

Masha Allah

Imam Ali (A.S) yana cewa :-Wanda yaziyarci dan'uwansa mumini badan wata bukata ba. Kamar yaziyarci Allah ne, Shikuma All...
02/09/2026

Imam Ali (A.S) yana cewa :
-
Wanda yaziyarci dan'uwansa mumini badan wata bukata ba. Kamar yaziyarci Allah ne, Shikuma Allah ya wajabtawa kansa girmama bakonsa.
-
Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar Al'ha'iriy

Gayyata zuwa wajen maulud ga Wanda Allah yaba shi ikon zuwa. Allah ya kara mana soyayyar shugaba (saw)-Khadim Arkam A/Ha...
02/09/2026

Gayyata zuwa wajen maulud ga Wanda Allah yaba shi ikon zuwa.

Allah ya kara mana soyayyar shugaba (saw)
-
Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar

Alhamdulillah + 1_Kuma Ina Taya yan'uwa abokan arziki murnar Ranar haihuwar fiyayyan halitta Annabi Muhammad (Saw) Allah...
30/08/2026

Alhamdulillah + 1
_
Kuma Ina Taya yan'uwa abokan arziki murnar Ranar haihuwar fiyayyan halitta Annabi Muhammad (Saw) Allah ya azurtamu da ceton mahaifansa (A.S)
-
Happy maulud

Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar Al'ha'iriy

29/08/2026

Idan kaji shiru cikin gida ba yana nufin babu matsalaba.
Kafin aure soyayya ake.Bayansa kuma Hakuri Hankali Addini mutunci sukesa kuji shiru. Kuyi hakuri da juna shima ibada ne.

Addu'a ta kwana ukku agarin Najaful Ashraf.-Yan'uwa dalibai dake karatun Hauza Iraq Sun hadu dokin taya dan'uwa Shaikh I...
29/08/2026

Addu'a ta kwana ukku agarin Najaful Ashraf.
-
Yan'uwa dalibai dake karatun Hauza Iraq Sun hadu dokin taya dan'uwa Shaikh Ibrahim (Na'ibi) Ta'aziyya na rasuwar Matarsa bayan Ta sauka. Ta rasu tabar jaririya Fatima. Allah yakarbi uzurimta yabada Hakurin rashi Yasa Imam Ali (A'a) ya tarbeta.
_
Khadim Arkam Abdulhadi Abu Ashtar Al'ha'iriy
Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar

Address

Karbala'

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Khadim Arkam A/Hadi. Abu Ashtar:

Shortcuts

Share

Category