Ɗaliban Sayyid Ibraheem Zakzaky H Iraq

Ɗaliban Sayyid Ibraheem Zakzaky H Iraq The Official Page for Ɗaliban Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) Iraq.
(1)

DAGA NAJAF IRAQ :Ƴan'uwa almajiran Sayyid Zakzaky (H) sun gudanar da Maseera a ranar wafatin Manzon Rahama (S).Maseerar ...
12/08/2026

DAGA NAJAF IRAQ :

Ƴan'uwa almajiran Sayyid Zakzaky (H) sun gudanar da Maseera a ranar wafatin Manzon Rahama (S).

Maseerar ta taso ne daga Thauratu ishrin ta nufi haramin Imam Ali (A.S) domin isar da jajen rashin Manzon Rahama (S) a wannan duniya.

Ƴan'uwan na tafe ana rera waƙen juyayi na wannan babbar musiba da ta samu duniya a irin wannan rana, inda aka cigaba da tafiya har zuwa Sahatul Maidan dake kusa da haramin Imam Ali (A.S).

Sheikh Muhammad Ɗayyib Kaduna ne ya gabatar da jawabin rufewa, sannan Sheikh Abdullahi Yahuza ya rufe da Addu'a, daga ƙarshe Ƴan'uwa s**a shiga cikin Harami domin gudanar da Sallah da ziyara.

IRAQ MEDIA FORUM
28/02/1448
13/08/2026

12/08/2026

KAI TSAYE : Yan’uwa almajiran Sayyid Zakzaky (H) a sahun Maseera ta juyayin shahadar Manzon Rahama (S) a birnin Najaf, Iraq

12/08/2026

MAUKIBI:

Wani daga cikin Maukiban da 'yan uwa suke sauka duk shekara, yayin gudanar da ibadar Tattakin Arba'een na Imam Husain (A.S.), daga Najaf zuwa Karbala.

wannan waje yana daga cikin Wuraren da Maziyarta masu tattaki suke samun damar hutawa, cin abinci, samun abin sha da sauran hidimomi.

12/08/2026

🎙 HIRA DA MALAM AHMAD MIYATTI ALLAH KADUNA

📍 A Lokacin Tattakin Arba’een 1448H / 2026 daga Najaf zuwa Karbala.

🎥 Ayi kallo da saurare lafiya!

12/08/2026

أعظم الله أجورنا وأجوركم بذكرى رحيل منقذ البشر نبي الرحمةمحمد صلى الله عليه وآله وسلم
12/08/2026

أعظم الله أجورنا وأجوركم بذكرى رحيل منقذ البشر
نبي الرحمة
محمد
صلى الله عليه وآله وسلم

11/08/2026

🎙️ **HIRA DA MALAM ASHIRU FUNTUWA**

📍 A Lokacin **Tattakin Arba’een 1448H / 2026**

Malam Ashiru Funtuwa ya yi bayani kan muhimmancin Tattakin Arba’een, da sakonnin da wannan tattaki ke ɗauke da su.

🎥 **Ayi kallo da saurare lafiya!**

08/08/2026

Address

Najaf

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ɗaliban Sayyid Ibraheem Zakzaky H Iraq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ɗaliban Sayyid Ibraheem Zakzaky H Iraq:

Shortcuts

Share

Category