Jibwis Abia

Jibwis Abia Don yaɗa addinin Musulunci bisa koyarwar annabi s.a.w da Sahabbansa

Happy jumma a karimu malamu saeed Ismail Danwarai aba abia state
20/12/2024

Happy jumma a karimu malamu saeed Ismail Danwarai aba abia state

INNA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RAJI'UN !!!Assalamu Alaikum yan uwa musulmi,Allah mai kowa da komai ya yi wa daya daga ciki...
25/05/2024

INNA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RAJI'UN !!!

Assalamu Alaikum yan uwa musulmi,

Allah mai kowa da komai ya yi wa daya daga cikin matan Imam.Sufyan Isah Galadi, Rasuwa wanda shine limamin babban masallacin izala na jahar Abia( watau State Central mosque)kuma Directon social media na jahar mai suna Malama Amina, za'yimata janaza da misalin karfe 10:00am a unguwar musari dake Maiduguri a Jahar Borno, Nigeria.

Imam.Sufyan Isah Galadi zai bi hanya daga Portharcourt don zuwa jahar Borno a gobe in Allah SWT ya sa muna a raye, kuma, a halin koshin lafiya.

'Yan-Uwa mu sanya wannan bawan Allah a cikin addu'o'in mu.

Muna rokon Allah SWT da ya Kai shi lafiya, ya ba shi hakurin rashi, ya kuma yi mashi sauyi da wata wacce ta fita Alkhairi.

JIBWIS Social Media
Abia State
25th/May/2024.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN!!!Allah ya yiwa shugaban Jibwis na Jihar Yobe, Alhaji Bala Salihu Bakabe Nguru rasuwa...
12/03/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN!!!

Allah ya yiwa shugaban Jibwis na Jihar Yobe, Alhaji Bala Salihu Bakabe Nguru rasuwa.

Marigayin ya Sha fama da rashin lafiya na tsawon watanni. Za'a masa janaza a Gobe litinin a unguwar Hausari filin 'yan Lilo da misalin karfe 2:30 na Rana a garin Nguru dake jihar yobe a Naijeriya.

A madadin jibwis shugaban Jibwis na jahar abia Sheikh Sa'idu Isma'il na mika ta'aziyya ga 'yan uwa da iyalai da al'ummar jihar yobe baki daya akan wannan rashi.

Allah ya gafarta masa ya kyautata makwancinsa.

JIBWIS NIGERIA. ABIA STATE CHAPTER.

Address

Aba

Telephone

+2347030331368

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Abia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Abia:

Shortcuts

Share

Category