23/08/2025
Sakon Godiya daga Neft Properties Ltd
A yau a Neft Properties Ltd, muna murnar celebreshan tare da dukkan abokan hulɗarmu daga Arewacin Najeriya. Muna godiya ƙwarai da gaske saboda goyon bayan ku da aminci da kuka ba wa alamar mu.
Muna yaba wa al’adu da dabi’un Arewacin Najeriya dabi’un gaskiya, nagarta, kyakkyawar ɗabi’a, karamci, da tausayi waɗanda s**a zame mana abin koyi a harkokinmu na yau da kullum.
Mun kuduri aniyar ci gaba da inganta da tallafa wa gadon al’adun Arewa da kuma tabbatar da cewa hulɗarmu da ku za ta ci gaba da amfanar juna. Ku ne ginshiƙan cigabanmu, kuma muna alfahari da kasancewa tare da ku a matsayin abokan hulɗa.
Allah Ya kara ɗaukaka ku, Ya sa zaman lafiya da haɗin kai su tabbata a Arewa da Najeriya baki ɗaya.
Daga:
Neft Properties Ltd
GMD(Benard Nwabueze Uwa), MD (MR. CHUKWUEMEKA AGWU) MD (Mr Jeremiah onyekachi Ugota) GM(Mr Emmanuel Macrock JP) HOD ICT(Realtor Sunnywils)