Alh bashar kabir sarkin Azare gallery

Alh bashar kabir sarkin Azare gallery Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alh bashar kabir sarkin Azare gallery, Sardauna Road nasarawa, Azare.

Bismillahirrahmanirrahim Takawa lafiya Alherin Allah sarkin Azare Bashar Alhamdulillah MashaaAllah
19/07/2024

Bismillahirrahmanirrahim

Takawa lafiya Alherin Allah sarkin Azare Bashar

Alhamdulillah MashaaAllah

Innalillahi wa'inna ilaihin amadadin Mai Girma Sarkin Azare Alhaji Bashar Kabir Umar da 'yan Majalisar sa muna miki taza...
26/03/2023

Innalillahi wa'inna ilaihin amadadin Mai Girma Sarkin Azare Alhaji Bashar Kabir Umar da 'yan Majalisar sa muna miki tazaiyar mu ga Mai Girma Sarkin Gamawa Alhaji Adamu Dahuwa Abdulkadir narashin Mahaifiyar shi da yayi ayau Lahadi 26/3/2023 muna mata addu'ar Allah yajikanta da rahama Allah yasa aljannah makomar ta Intamu tazo Allah yasa mucika da imani.

Bismillahirramahnirrahim Monday tushen aiki Alhamdulillah MashaaAllah
20/02/2023

Bismillahirramahnirrahim

Monday tushen aiki

Alhamdulillah MashaaAllah

Assalamu Alaikum warahamatullahi wabarakatuhu Barkan mu da juma ah dafatan anyi juma ah lpy Sakon barka da juma ah daga ...
10/02/2023

Assalamu Alaikum warahamatullahi wabarakatuhu

Barkan mu da juma ah dafatan anyi juma ah lpy

Sakon barka da juma ah daga Mai girma sarkin Azare Alh bashar kabir umar zuwaga Mai martaba Sarkin katagum HRH. Alh Dr Umar Kabeer Umar II OON Emir Of Katagum, yana yiwa mai martaba barka da juma ah dafatan yayi juma ah lpy

Da kuma Al ummar garin Azare da masarautar katagum dama kasar katagum gabaki daya.

Bismillahirrahmanirrahim Barka da fitowa dan waliyyin Allah Ya hayyu ya qayyum birahmatika astagisu Alhamdulillah Mashaa...
08/02/2023

Bismillahirrahmanirrahim

Barka da fitowa dan waliyyin Allah
Ya hayyu ya qayyum birahmatika astagisu

Alhamdulillah MashaaAllah

Bismillahirrahmahnirrahim Takawa lafiya Mai Azare Alhamdulillah MashaaAllah
07/02/2023

Bismillahirrahmahnirrahim

Takawa lafiya Mai Azare

Alhamdulillah MashaaAllah

Address

Sardauna Road Nasarawa
Azare
751011

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alh bashar kabir sarkin Azare gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alh bashar kabir sarkin Azare gallery:

Share