09/11/2022
Salaamun alaikum. Ina yiwa al'ummarmu barka da saduwa a wannan sabon shafin da muka buɗe shi domin tallata muka kasuwancinmu dake cike da inganci.
Kamar yadda kuka ga sunan a sama wato Bauchi Land And Properties Multi Service, kasuwancin mu zai kasance ne a wajen hada-hadar saye da sayar da filaye, gonaki, gidaje da kuma bayar da haya, kai a ƙarƙashin wannan kasuwanci na mu akwai akwai ƙwararru a wajen zane-zanen gidaje da ginasu.
Kuma mun zo da sabbin dabaru na zamani don samar da nutsuwa a zukatan abokan ciniki. Da gaskiya, amana da girmama mai saye da sayarwa a ka sanmu. Kafin kammala aikin sabon ofishin mu za'a iya samun mu a gida mai lamba 10B a kan titin Gombe nan cikin Garin Bauchi. Allah ya ba mu nasara.
Mukhtar Jibril,
MD
+2348096399494
09/11/2022.