08/11/2025
SANARWA SANARWA SANARWA
📢📢📢
Magama youth Awareness Multipurpose Cooperative Society Limited
Qungiya mai suna a sama tana baiwa Al'umma da matasa,yan media na cikin garin magama gumau hakuri,
Dan Allah ayimana uzuri,an daga zamanda aka shirya za a gabatar a musa salma events zuwa ranar asabar 16/11/2025 mai zuwa
Insha Allah
Dafatan za ayi mana uzuri,Dan Allah ayi hakuri,muna yiwa kowa fatan Alkhairy,Allah yakaimu yakuma bada ikon halarta
Ameen ya Allah
✍️ Muhammad Zakariya'u
P R O