Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch

Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch, Real Estate, Bauchi Central Mosque, Bauchi.

Daga Masarautar Darazo wajen wayar da Kan Mata Maitaken Muhimmacin Ilimin Yara Mata Wanda Komitin Mata na Jama'atu Nasri...
03/05/2026

Daga Masarautar Darazo wajen wayar da Kan Mata Maitaken Muhimmacin Ilimin Yara Mata Wanda Komitin Mata na Jama'atu Nasril Islam reshen jihar Bauchi ta Shirya yau 3 May, 2026

02/05/2026
Jama'atu Nasril Islam reshen jihar Bauchi ta Gabatar da Bita wa maniyattan Aikin Hajji bana Mai taken HAJJ MABROR a daki...
29/04/2026

Jama'atu Nasril Islam reshen jihar Bauchi ta Gabatar da Bita wa maniyattan Aikin Hajji bana Mai taken HAJJ MABROR a dakin taro na Babban Masallacin Fadan Bauchi yayin da aka samu halar maniyyata da dama daga wurare daban daban.

Kai tsaye Daga Masarautar Gamawa cikin Masjidul noor Unguwan Kango cikin Garin Gamawa wajen Taron wayar da Kan Mata Mait...
26/04/2026

Kai tsaye

Daga Masarautar Gamawa cikin Masjidul noor Unguwan Kango cikin Garin Gamawa wajen Taron wayar da Kan Mata Maitaken Muhimmacin Ilimin Yara Mata a dukan Mata Addini dakuma Zamani.



Kai tsaye daga Masarautar Lame wajen gudanar da Taron Fadakarwa dangane da wa'azin Goron Sallah Wanda Jama'atu Nasril Is...
25/04/2026

Kai tsaye daga Masarautar Lame wajen gudanar da Taron Fadakarwa dangane da wa'azin Goron Sallah Wanda Jama'atu Nasril Islam ta shirya a Fadan Maimartaba Sarkin Lame cikin Garin Gumau Karkashin Jagorancin Babban Sakataren JNI Engr. Dr. Ahmad M.Y Jumba MNSE. Wanda Lifidin Bauchi yake wakiltansa

A cigaba da Ziyartan Masallatan da akegabatar tafsirin Alqurani a Cikin Garin Bauchi da kewaye Jama'atu Nasril Islam Bau...
13/03/2026

A cigaba da Ziyartan Masallatan da akegabatar tafsirin Alqurani a Cikin Garin Bauchi da kewaye Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch Jiya Alhamis 12/3/ 2026 dai dai 23/9/1447 AH ta ziyarci Masallatai kamar haka:
1. Masallacin Juma’a na Fadan Bayak
2. Babban Masallacin Juma'a na Sheikh Tahir Usman Bauchi (Sheikh Tahir Islamic Center )
3. Babban Masallacin Juma’a na Federal Polytechnic Bauchi (Sultan Sa'ad Masjid)
4. Masallacin Juma'a na Bayan Government House Bauchi (Umar bn Abdulazeez Masjid)
Wannan ziyara dai Anayin sane Don Hadin kan Al'umma da addu'oin zaman lafiya wa kasa dama Jihar Bauchi baki daya Karkashin Jagorancin babban sakataren JNI na jihar Bauchi Engr. Dr. Ahmad Jumba MNSE tare da masu da famasa irinsu Lifidin Bauchi (National Director na Aid Group) da sauran Sakatarorin Komitin JNI.

22 Ramadan 1447AH 11 March 2026Acigaba da Ziyartan Masallatan da akegabatar tafsir Domin samar da haɗin kai a tsakanin a...
11/03/2026

22 Ramadan 1447AH
11 March 2026

Acigaba da Ziyartan Masallatan da akegabatar tafsir
Domin samar da haɗin kai a tsakanin al’ummar Musulmi a fadin jihar Bauchi, Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch (JNI) tana ci gaba da kai ziyara zuwa wuraren tafsiri na ƙungiyoyin addini daban-daban dake faɗin jihar.

Tawagar, ƙarƙashin jagorancin babban sakataren JNI na jihar Bauchi Engr. Dr. Ahmad Jumba tare da Alh Bala IbrahimSani Lifidin Bauchi , ta kai ziyara Masallacin Juma’a na Isyaka Jibrin (Magajin Malam) dake kwanan Fadaman Mada da kuma Masallacin Juma'a na Federal low-cost duk a cikin Garin Bauchi.



Yau Laraba 22/9/1447AH11/3/2026A cigaba da Ziyartan Majalisin da ake gabatar da Tafsirin Ramadan.Jama'atu Nasril Islam B...
11/03/2026

Yau Laraba
22/9/1447AH
11/3/2026

A cigaba da Ziyartan Majalisin da ake gabatar da Tafsirin Ramadan.
Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch ta Kai ziyara Masallacin (JIBWIS JOS) dake kan titin Nasarawa cikin garin Bauchi.

Live update Masallacin Juma'a na  Kasuwa Shanu Bauchi (JIBWIS Jos)Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch  Takai Ziyar...
10/03/2026

Live update
Masallacin Juma'a na Kasuwa Shanu Bauchi (JIBWIS Jos)

Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch Takai Ziyara Wa Malamai Masu Gabatar Da Tafsiri A Massallatansu Don Kira Da hadin kan alummar musulmai Cikin Garin Bauchi, da ma Kasa baki daya Karkashin Jagorancin Engr. Dr. Ahmad Jumba MNSE
JNI Secretary General


21/9/1447
10/3/2026

Daga Masjid Ibadurrahman dake Madina Quarters Bauchi.Acigaba da Ziyartan Malamai Masu tafsir  Jama'atu Nasril Islam Bauc...
10/03/2026

Daga Masjid Ibadurrahman dake Madina Quarters Bauchi.

Acigaba da Ziyartan Malamai Masu tafsir Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch Karkashin Jagorancin Babban Sakatarenta Engr. Dr. Ahmad M.Y. Jumba MNSE tare da rakiyan Lifidin Bauchi sun ziyarci Sheikh Balarabe Isah Bauchi yau litinin.

21/9/1447AH
10/3/2026

Daga Masallacin Galadiman Bauchi dake Jahun.Acigaba da Ziyartan Malamai Masu tafsir Jama'atu Nasril Islam Bauchi State  ...
10/03/2026

Daga Masallacin Galadiman Bauchi dake Jahun.

Acigaba da Ziyartan Malamai Masu tafsir Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch Karkashin Jagorancin Babban Sakatarenta Engr. Dr. Ahmad M.Y. Jumba MNSE sun ziyarci Imam Ismail Abubakar Naibi yau litinin.

21/9/1447AH
10/3/2026

Address

Bauchi Central Mosque
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jama'atu Nasril Islam Bauchi State Branch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category