25/08/2022
DA DUMI-DUMIN SA: gwamna tambuwal Na jahar sokoto ya saka Dokar kisa A kan duk Wanda yayi batanci ga fiyayyen halitta annabi Muhammad (s a w)
Gwamna ya sanya dokar ne a hukumce inda dokar za ta fara aiki nan take.
Shin kuna farin ciki da haka?
~ jaridar sokoto news